Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Mai kara Muyonga kuvarega ya zargi cewa masu laifin sun banka gidan wani dan kasuwa Edson Moyo ranar 5 ga watan Janairu da misalin 1:00 na dare rike da adda,gat
Wata mata ra rabu da mijinta ta auri dan sa mai shekaru 21 kuma ta amsa cewa an yi mata tiyata ta kwaskwarima domin ta kara kyau, LIB ta ruwaito. Marina Balmesh
Biyo bayan amincewa da bude dukkan makarantu a ranar 18 ga watan Janairu, gwamnatin tarayya ta sabunta sharudan da kowacce makaranta za ta dauka bayan an koma
Kotun sojoji da ke Jihar Sokoto ta bawa lance corporal Idakpini Martins beli bayan tsare shi na tsawon watnni bakwai da aka yi, News Wire ta ruwaito. Lauyan soj
Wata kungiyar Musulunci da ke Sakkwato ta nemi Bishop Mattew Kukah da ya bar jihar ko kuma gabatar da hakuri game da kalaman da ya yi game da addinin Islama.
Kakakin majalisar jihar Kogi, Prince Mathew Kolewole, yana yi wa gwamna Yahaya Bello kamfen don mutane su mara masa baya ya tsaya takarar shugabancin Najeriya.
Sarkin Karaye, Alhaji Ibrahim Abubakar II ya tabbatar da Alhaji Saleh Musa Saleh Kwankwaso (Baba) a matsayin Makaman Karaye kuma Hakimin karamar hukumar Madobi.
Hedkwatar Tsaro ta Najeriya ta ce sojoji sun kashe yan ta'addan kungiyar Boko Haram 63 a jihar Yobe cikin mako daya sakamakon gumurzun da suka rika yi da dakaru
Wata kotun Baricho dake Kirinyaga Kenya ta yanke wa wani Fasto da ya lalata yaransa mata biyu kuma yayi musu juna biyu hukuncin daurin shekaru 140 a gidan kaso.
Labarai
Samu kari