Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Shugabannin Najeriya fari daga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zuwa kasa sun halarci bikin ranar tunawa da jaruman Sojojin Najeriya da aka saba duka shekara.
Zababben shugaban kasar Amurka,Joe Biden ya nada haifaffiyar yar Najeriya, Funmi Badejo a matsayin daya daga cikin masu bashi shawara kan doka a White House.
Allah ya yiwa wani mataimakin babban sufeton rundunar yan sandan Najeriya, Yunana Babas rasuwa. Shine AIG na biyu da ke rasuwa a cikin tazarar kwanaki uku.
Allah ya yiwa Abdulkadir Jeli Abubakar III kanin Sultan na Sokoto, Abubakar Sa'ad rasuwa a ranar Alhamis, 14 ga watan Janairu bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Gwamnatin Niger karkashin Abubakar Sani Bello, ta amince da daukar matasa 4,000 a fadin kananan hukumomi 25 da ke fadin jihar a kokarinsu na inganta tsaro.
A rana mai kamar ta yau ne su Firimiya Sardauna da kuma Tafawa-Balewa su kayi shahada kuma a irin yau ne ‘Yan tawaye suka ajiye makamansu a yakin Biyafara.
Gwamnatin Ondo za ta biya tsofaffin Gwamnoni, Mataimakansu fanshon N10bn. A shekarar 2007 ne, gwamnan da ya fara shigo da wannan dokar fansho a jihar ya rasu.
Kimanin jam'iyyu 30 a ranar laraba, suka janye goyon bayan su ga gwamnan Adamawa mai ci Ahmadu Fintiri, tare da nuna goyon bayan su ga dan takarar gwamna Dr Uma
Jihohi sun matsa wa gwamnatin tarayya ta amince a koma makarantu ranar Litinin, kamar yadda aka fahimci hakan ranar Alhamis. Bayan tashin guguwar COVID-19.
Labarai
Samu kari