Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya

Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya

- Yau Juma'a, 15 ga Junairu ake bikin murnar ranar Sojoji a Najeriya

- Sojojin Najeriya da dama sun rasa rayukansu a filin daga domin jin dadin mutanen Najeriya

Shugabannin Najeriya fari daga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zuwa kasa sun halarci bikin ranar tunawa da jaruman Sojojin Najeriya da aka saba duk shekara.

Kamar yadda aka saba, an gudanar a bikin bana ne a farfajiyar Eagle Square dake kwaryar birnin tarayya Abuja.

Daga cikin wadanda suka halarci taron akwai mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo; shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan; Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila; da shugaba Alkalan Najeriya, Justice Muhammad Tanko.

Sauran sune babban hafsan sojin kasa, Laftanan Janar Tukur Buratai; shugban rundunar mayakan sama, Air Marshal Sadique Baba; shugaban sojin ruwa, Ibok Itas da Sifeto Janar na yan sanda, IG Adamu Mohammed.

Kalli hotunan taron:

Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya
Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya Hotuna: @BuhariSallau1
Source: Twitter

KU DUBA: Yadda ranar 15 ga watan Junairun 1966 da 1970 suka canza tarihi har abada

Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya
Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya Credit: @BuhariSallau1
Source: Twitter

Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya
Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya Hoto: @BuhariSallau1
Source: Twitter

Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya
Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya
Source: Twitter

KU KARANTA: Abun bakin ciki yayinda Sultan na Sokoto ya rasa kaninsa Jeli

Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya
Cikin Hotuna: Shugabannin Najeriya sun halarci taron ranar tunawa da sojojin Najeriya
Source: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Nigeria

Online view pixel