A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Rundunar Sojin Najeriya sun kashe wasu yan bindiga a harin da aka kai musu a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna, kwamishana Samuel Aruwan ya bayyyana.
Yan ta'addan ISWAP sun kai hari ranar Juma'a, barikin Sojoji dake Borno, Arewa maso gabashin Najeriya. Rahoton ya nuna cewa har da safiyar Asabar suna nan.
Gwamnan Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya yi hasashen cewa jam'iyyarsa ta All Progressive Congress (APC) za ta lashe zaben dukkan kananan hukumomi 44.
Kungiyar matasan arewa, mai suna Northern Youth Leaders Forum (NYLF), ta bayyana jerin sunayen yan siyasan da suke tunanin marawa baya don zama shugaban kasa.
Kasaitattun hotunan wani gida dake jihar Anambra ya karade kafafen sada zumuntar zamani, wanda mutane suka yita cewa lallai akwai 'yan kabilar Ibo masu dukiyar.
Wani jerin kasashe masu karfin Soja a duniya a 2021 da Global Firepower ta saki ya nuna cewa kasar Sin ne kan kan gaba wajen yawan jami'an sojoji a duniya.
An damke wasu fastoci biyu, Olumide Peter da Jasulayomi Adetola, kan laifin sauya tunanin mabiyansu domin watsi da iyayensu tare da kona takardun karatunsu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, a ranar Juma'a ya bayyana cewa domin adalci, ya kamata mulki ya koma kudu a shekarar 2023. Ya soki maganganin cewa
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Birgediya Janar Mohammed Buba Marwa (mai ritaya) a matsayin sabon Darakta Janar na hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi.
Labarai
Samu kari