Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Da kimanin sabbin mutane 2,000 da suka kamu ranar Juma'a, Najeriya ta samu adadi mafi yawa a rana daya tun lokacin cutar Korona ta bulla. Mutane 1,867 suka kamu
Shugaban sashen yada labaran soji, Manjo Janar John Enenche ya ce yanzu Boko Haram bata da iko da kowanne gari a fadin kasar nan, musamman a arewa maso kudancin
A tsaunukan jihar Adamawa, akwai wani yare mai suna Koma, wadanda suke ta'allake rayuwarsu akan al'adunsu. Su na da iyaka da Kamaru, kuma sun rabu kashi uku.
Najeriya tana da sarakuna masu tarin arziki da daraja tare da matukar kasaita a nahiyar Afirka. Sai dai fadarsu na daya daga cikin abubuwan da ke bayyana hakan.
Jami'ar Jihar Kaduna (KASU) ta kara wa malamai 12 girma zuwa matsayin furofesohi yayin da wasu takwas kuma ta musu karin girma zuwa matakin mataimakan furofesos
Juma'ar yau ba tayi kyau ba yayinda haduran mota biyu sukayi sanadiyar salwantan rayuka 15 a Arue-Uromi da Agbede. Jaridar Punch ta ruwaito yadda kananan yara.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a wajen bikin tunawa da ranar soji wanda aka yi a yau Juma'a, ya ce kasar za ta samu gagarumin ci gaba a lamarin tsaro a 2021.
Akalla mutane 15 sun rasa rayukansu a mumunan hadarin motar da ya auku tsakanin motocin Bas biyu a hanyar Maiduguri - Damaturu ranar Juma'a, 15 ga Junairu.
Akalla mutane 14 wanda ya hada da kananan yara biyar sun rasa rayukansu a hadarin motan da ya auku tsakanin motoci uku a hanyar Anyigba-Ajaokuta a jihar Kogi.
Labarai
Samu kari