Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Wani masani ya ce tsohon tarihin masarautar Kano ne dalilin da ya kawo jinkiri a shari'sr da ake tsakanin bangaren Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II.
DSP Kiyawa ya kara da cewa matar ta shiga kasuwancin garkuwa da mutane bayan an kashe mijinta wanda shi kansa yana cikin 'yan bindiga da ke satar shanu a jihar
'Yan bindiga sun kashe Amos Arijesuyo, mataimakin rajistara na Jami'ar Kimiyya ta Tarayya da ke Akura (FUTA) a Jihar Ondo, The Cable ta ruwaito. Arijesuyo wanda
A zaman kotun na ranar Litinin, lauyan PDP, Mista Jubril, ya roki kotu ta daga kafa wajen sauraron karar saboda har yanzu Dogara yana sharbar romon zaman mamba
Za ku ji cewa Ministan harkar Neja-Delta ya karyata rade-radin bada cin hancin Naira Biliyan 1.75. Ana jita-jitar ya bada Daloli domin ya bada mukami a NDDC.
Wata tawagar masana a UNILORIN sun binciko cewa abarba kan iya zama mai matukar muhimmanci wajen yaki da kwayar cutar Korona yayin da suka bayyana dalilansu.
Dangote ya kammala wani titin kankare da babu mai tsawonsa a duk fadin Najeriya. Titin yayi shi ne don saukake wa mutanen yankin Obajana saukin safarar kaya.
Tsofaffin Shugabannin Majalisun Ondo da Ekiti sun karyata goyon bayan Bola Tinubu a wata takarda, sun ce suna tare da duk wanda jam’iyya ta tsaida a zaben 2023.
Hukumar Jami'ar Bayero da ke Kano, BUK, ranar Litinin, ta sanar da wajibcin amfani da takunkumin fuska ga duk ma'aikata, dalibai da masu kai ziyara daga ranar 1
Da ya ke gabatar da jawabi a gaban taron manyan jami'an hukumar da suka halarci wurin, Marwa ya bayyana cewa; "alhakin hukumar NDLEA ne ta dakatar da wannan shi
Labarai
Samu kari