Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Wani masani ya ce tsohon tarihin masarautar Kano ne dalilin da ya kawo jinkiri a shari'sr da ake tsakanin bangaren Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II.
Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, ya ce kawo yanzu adadin wadanda suka kamu da cutar Korona a Najeriya yanzu ya kai 112,004 cikin samfuri 1,172,234 da aka gwada.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da cewa za ta tura jakadunta 95 zuwa kasashe daban-daban. Hakan ya biyo bayan samun amincewar Shugaban kasa Muhammadu Buha
A gobe ne Gwamnonin Jihohi duka za su yi zama domin a samu mafita a kan COVID-19. Gwamnonin kasar za suyi zama domin rage yaduwar wannan cuta ta Coronavirus.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi gagarumin nasara ta hanyar lallasa wasu mambobin kungiyoyin yan ta'adda na Boko Haram da ISWAP sun kwato sansaninsu.
Jam’iyyar PDP ta shiga farautar babban Jigon APC, Sanata Rochas Okorocha, PDP ta ce tsohon gwamnan zai maimaita kuskuren baya idan ya kafa sabuwar jam’iyya.
Jamā’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah Wa’l-Jihād da aka fi sani da Boko Haram a wani sabon bidiyon farfaganda da ta fitar a ranar Litinin ya nuna mambobinta na kwaik
Gwamnatin tarayya tagargadi yan Najeriya a kan su kiyaye dokokin yaduwar annobar korona ko kuma a sake sanya dokar kulle a kasar karo na biyu don samun mafita.
Sannan ya cigaba da cewa; "ya kamata mu tuna abin da ya taba faruwa a baya, lokacin da kamfanin Pfizer ya yi gwajin allurar rigakafi a Kano, wanda hakan ya yi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Mallam Abubakar Nuhu Fikpo a matsayin sabon shugaban hukumar samar da aikin yi na kasa, NDE. Wannan na kunshe
Labarai
Samu kari