Cikaken jerin sunayen jakadun Najeriya 95 da kasashen da aka tura su

Cikaken jerin sunayen jakadun Najeriya 95 da kasashen da aka tura su

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin sabbin jakadu 95 da za a tura kasashen duniya

- Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da hakan ne tun ranar Talata 12 ga watan Janairun 2020

- Daga bisani gwamnatin ta fitar da cikakken jerin sunayen jakadun da kasashen da za a tura su

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da cewa za ta tura jakadunta 95 zuwa kasashe daban-daban.

Hakan ya biyo bayan samun amincewar Shugaban kasa Muhammadu Buhari game da nadin jakadun, kamar yadda Channels TV ta ruwaito.

Ma’aikatan harkokin waje ta bayyana hakan a cikin wani jawabi a ranar Talata, 12 ga watan Janairu, daga sakataren dindindin na ma’aikatar, Ambassador Gabriel Aduda.

Cikaken jerin sunayen jakundun Najeriya 95 da kasashen da aka tura su
Cikaken jerin sunayen jakundun Najeriya 95 da kasashen da aka tura su. Hoto: @NGRPresident
Source: UGC

DUBA WANNAN: Gwamnatin Trump ta kafa wani tarihi kwanaki biyu kafin sauka daga mulki

Ga dai cikaken jerin sunayen jakadun da kasashen da aka tura su kamar yadda The Nation ta ruwaito.

Dr Uzoma Emenike (United States)

Ambassador Tijani Muhammmad-Bande (UN)

Adeyinka Asekun (Canada)

Yahaya Lawal (Saudi Arabia)

Ibrahim Kayode Laaro (France)

Modupe Irele (Hungary)

Eniola Ajayi (The Hague, Netherlands)

Julius Adebowale Adeshina (Togo)

Oma Djebah (Thailand)

Ademola Seriki (Spain)

Umar Sulieman (DRC)

Kevin Peter (Czech Republic)

John Usanga (Guinea Bissau)

Elejah Onyeagba (Burundi)

Philip Ikurusi (Argentina)

Tarzoor Terhemen (Namibia)

Paul Adikwu (The Vatican, Italy)

Al-Bishir Al-Hussain (Morocco)

Monique Ekpong (Angola)

Ominyi Eze (Zambia)

Yamah Musa (Mozambique)

C. O Ugwu (Poland)

Hajara Salim (Malaysia)

Obiezu Chinyerem (Ireland)

Ali Magashi (South Korea)

M. A Markarfi (Brazil)

Hamisu Takalmawa (Tanzania)

Jazuli Gadalanci (Kuwait)

Sadiya Nuhu (Romania)

Olorundare Sunday Awoniyi (Venezuela)

DUBA WANNAN: Boko Haram ta fitar da bidiyon farfaganda na kwaikwayon atisayen sojoji

Abioye Bello (Pakistan)

Zara Umar (Malawi)

Henry Omaku (Sierra Leone)

Sarafa Isola (United Kingdom)

Opunimi Akinkube (Greece)

Adejaba Bello (Mexico)

Adeshina Alege (Ukraine)

Folakemi Akinyele (Philippines)

Abdullahi Yibaikwal Shehu (Russia)

Maureen Tamuno (Jamaica)

Faruk Yabo (Jordan)

Adamu Hassan (Vietnam)

Abubakar Moriki (Japan)

Mohammed Rimi (United Arab Emirates)

Jidda Baba (China)

Gani Modu Bura (Lebanon)

Yusuf Tuggar (Germany)

Baba Madugu (Switzerland)

Deborah Illiya (Congo)

Abubakar Danlami Ibrahim (Trinida & Tobago))

Haruna Manta (South Africa)

Yusuf Yunusa (Kenya)

The career ambassadors

C.O. Nwachukwu (Mali)

A. Kefas (Portugal)

R.U Brown (Gabon)

G.A Odudigbo (Liberia)

O.C Onowu (Brussels)

Y.S. Suleiman (Iran)

E.S. Agbana (Equitorial Guinea)

B.B.M. Okoyen (Cuba)

G.M. Okoko (Deputy Head of Mission to Switzerland)

M.I. Bashir (U.S. deputy ambassador)

M.O. Abam (Italy)

A.E. Allotey (Deputy France)

G. E. Edokpa (Deputy Permanent Representative to The UN)

A. N. Madubuike (Australia)

Adamu Lamuwa (Senegal)

Mr. Innocent A. Iwejuo (Deputy Ambassador to Ethiopia)

M. S. Abubakar (Guinea)

S. D. Umar (Austria)

A. Sule (India)

G. Y. Hamza (Ghana)

N. Rimi (Egypt)

L. S. Ahmed-Remawa (Deputy Cameroun)

M. Manu (Gambia)

R. Ocheni (Deputy Ambassador to Germany)

A. Yusuf (Turkey)

M. Abdulraheem (Burkina Faso)

W. A. Adedeji (Gabon)

A. U. Ogah (Indonesia)

A. A. Musa (Rwanda)

N. A. Kolo (Israel)

S.O. Olaniyan (Sudan)

A. R. Adejola (Switzerland Permanent Mission);

O. E. Awe (Deputy envoy to China)

O. O. Aluko (Benin Republic)

I. A. Alatishe (Deputy Ambassador to Russia)

V. A. Adeleke (Ethiopia)

M. S. Adamu (Cote d’ivoire)

N. Charles (Southern Sudan)

Z M. lfu (Zimbabwe)

B. B. Hamman (Sweden)

A wani labarin daban, rikici ya kaure a zauren majalisar Jihar kasar Ghana a jiya Laraba 6 ga watan Janairu bayan rushe majalisar kunshi ta bakwai.

A cikin hoton bidiyon da ya karade shafukan dandalin sada zumunta, an gano rikici ne ya kaure tsakanin yan jam'iyyar NPP da NDC kan wacce jam'iyya ne ke da rinjaye kuma wacce zata fitar da sabon Kakakin Majalisa.

Kamar yadda bidiyon ya nuna, wasu daga cikin yan majalisar sun rika kai wa juna hannu sannan wasu suka rika fatali da akwatunan kada kuri'a da ke zauren majalisar.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Newspaper

Online view pixel