Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Tsohon ministan wasanni na kasa ya rasu
Tsohon ministan wasanni na kasa ya rasu
daga  Salisu Ibrahim

Tsohon ministan wasanni na kasa Bala Bawa Kao'je Allah ya yi masa rasuwa. Ministan ya rasu yana da shekaru 60 a duniya. An binne yau a babban birin tarayya.