Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Gwamna Douye Diri ya tsige sarkin Ogboinbiri tare da sanya dokar ta-ɓaci a garin sakamakon rikicin rabon kuɗin mai da ya yi sanadin kisa da ƙone-ƙone.
'Yan fashi sun kai hari wasu kauyuka biyu a wani yankin jihar Zamfara. Sun kashe mutane takwas tare da raunata da yawa. Sun kuma kona gidaje da yawa a yankin.
Gobara ta tashi a wani bangare na babbar kasuwar Sokoto misalin karfe 5 na asubahi na ranar Talata 19 ga watan Janairun 2020, TVC ta ruwaito. Bidiyon gobarar ya
Za ku ji Hukumar NDLEA mai yaki da fasa-kauri da amfani da miyagun kwayoyi a Najeriya ta yi ram da lodi lodi na ‘Cocaine’ da aka shigo da shi Najeriya ta Abuja.
Rundunar 'yan sandan jihar kano ta tabbatar da kama wata matar aure mai shekaru 20 mai suna Suwaiba Shuaibu a kan zarginta da sokawa wata Aisha Kabir wuka ana.
Wani shaidan da EFCC ta kira a kotu ya tona badakalar da aka yi a baya inda Kamfanoni da ‘Yan Majalisa su ka rika raba ribar da aka samu kwangilolin mazabu.
Duk da umurnin da aka yi na bude makarantun kudi da na gwamnati, gwamnatin tarayya ta ce sam bata amince da hukuncin bude makarantu a ranar 18 ga Janairu ba.
Okorocha ya bayyana cewa dashi da wasu manyan siyasa sun shirin kafa sabuwar jam'iyya da zata zarce APC da PDP nagarta. Ya kuma koka kan halin 'yan siyasa.
Shugaban jam'iyyar PDP na jihar Akwa Ibom, Udo Ekpenyong ya rasu.Ekpenyong ya rasu a ranar Litinin a Uyo kamar yadda wani jami'in gwamnatin jihar Akwa Ibom.
Rundunar mazajen sojojin Najeriya sun kashe 'yan fashi 35 tare da fatattakar wasu da yawa a jihohin Zamfara da Katsina. Sun kwato shanu da raguna masu yawa.
Labarai
Samu kari