A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karbi ƙorafin ma'aikata da ke cewa an zaftare masu albashi haka kawai.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karbi ƙorafin ma'aikata da ke cewa an zaftare masu albashi haka kawai.
Janar John Enenche, shugaban sashen yada labari na rundunar tsaro ta kasa, ya ce mayakan kungiyar Boko Haram/ISWAP sun kai farmaki sansanin soji da ke wajen gar
An tsaurara matakan tsaro yayin da kotu ke shirin yanke hukunci kan karar da aka daukaka na hukuncin da Kotun Musulunci ta yanke wa matasan da suka yi batanci.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da sake nada Hadiza Bala-Usman a matsayi Dirakta Manajan hukumar tashar ruwan Najeriya NPA, na tsawon wasu shekaru biyar.
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na Jihar Kaduna, KAEDCO, a ranar Laraba, ya yanke wutar gidan marigayi Shehu Shagari, shugaban kasar Najeriya a jamhuriyy
Gwamnan jihar Kebbi ya ware kudade N464m don tallafawa mata a kananan hukumomi 11 a fadin jihar. Tuni gwamnan ya fara tallafawa mata a fannin noman tumatir.
Cike da goyon bayan wa’adin barin gari da aka baiwa makiyaya a jihar Ondo, masu zanga-zanga da dama sun fito titunan Akure, babbar birnin jihar a ranar Alhamis.
Gwamnatin tarayya ta ce zanga-zangar #ENDSARS da annobar COVID-19 ne suka haddasa tsadar farashin siminti a Najeriya saboda wadannan abubuwa biyu suka hana.
A jiya ne tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, yace N400,000,000,000 da majalisar tarayya ta amince wa reshen PTF na kula da COVID-19 ya yi.
Shugabannin yan bindiga a yankin Kidandan a karamar hukumar Giwa a Jihar Kaduna a ranar Talata sun bukaci za su tuba bayan tattaunawa da Dr Ahmad Gumi. Dr Gumi
Labarai
Samu kari