Wani masani ya ce tsohon tarihin masarautar Kano ne dalilin da ya kawo jinkiri a shari'sr da ake tsakanin bangaren Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II.
Wani masani ya ce tsohon tarihin masarautar Kano ne dalilin da ya kawo jinkiri a shari'sr da ake tsakanin bangaren Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II.
Hadarin mota a hanyar Abuja zuwa Lokaci ya yi sanadiyyar mutuwan wasu mutane 3 tare da jikkata mutum 13. An bayyana lambobin motocin da hadarin ya rutsa dasu.
Joe Biden ya zubar da hawaye lokacin da ya tuna da ‘dansa a tsakar jawabi. Haka zalika yaran Trump sun gaza rika hawayensu yayin da za su bar gidan gwamnati.
Wani faston Najeriya mai suna Goodheart Val Aloysius ya ja kunnen maza 'yan kungiyar Samari Marowata na Najeriya. Ya gargadesu da kada su kasance masu rowa.
EFCC ta koma gaban Alkali da tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawal. Ana zargin Injiniya Babachir David Lawal da satar Naira miliyan 544.
A bidiyon an ga mata rike da hotunan aurenta da mijinta tana bayani inda take cewa cin amanarta kawai za a yi amma mijinta ne yake auren sirri da wata matar.
Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah, MACBAN, ta yabawa Fadar Shugaban Kasa saboda saka baki cikin batun umurnin da gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akerelodu ya
Shugaban kungiyar dattawan arewa ya dakatar da makiyayan jihar Ondo daga barin mahallinsu kuma kada su yarda a dinga siffantasu da 'yan ta'adda kuma masu laifi.
Daga shiga ofis, Joe Biden ya rattaba hannu a kan sababbin dokoki 17 a Amurka. Sabon shugaban Amurkan ya jingine maganar gina katanga tsakaninsu da Mexico.
Ta shaida cewa aikin ta na farko a matsayin mai garkuwa da mutane ya fara ta kan tsohon saurayin ya wanda yaki auren ta bayan shafe tsawon shekaru suna soyayya.
Labarai
Samu kari