A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana kwarin gwiwa na cewa kotunan kasar nan za su iya abin da ya dace, amma duk da haka ana duba batun ADC.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana kwarin gwiwa na cewa kotunan kasar nan za su iya abin da ya dace, amma duk da haka ana duba batun ADC.
Gwamna Dikko Radda ya ƙaddamar da titin Ingawa–Dutsi–Shargalle mai tsawon 39km a Katsina domin bunƙasa kasuwanci da sauƙaƙa zirga-zirga a yankin.
Wata Farfesar ilmin hada magunguna, Chinedum Babalola, ta caccaki gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, inda ta ce shi kanshi gwamnan na bukatar ya natsu a karantar
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, a ranar Alhamis ya bayyana cewa kawo yanzu gwamnatin tarayya ta saki fursunoni 4000 domin rage cinkoson gidajen.
Kotun daukaka kara dake jihar Kano ta yi watsi da hukuncin daurin shekaru 10 da akayi wa Umar Farouq, matashin da ake zargi da kalaman batanci ga Annabi (SAW).
Wata kotu a Jos, da ke zamanta a Kasuwan Nama, ranar Alhamis, ta raba wani aure tsakanin Rakaiya Abdullahi da mijin ta, Saleh Adam bayan ta zargi mijin nata da
Jami'an Sojojinmu 127 na hanyarsu ta fita daga hukumar duk da tsanantan lamarin tsaro a Najeriya da kuma kalubalen da ake fuskanta wajen yaki da yan bindiga.
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya kalubalanci malaman Jihar da su gayyato Sheik Ahmad Mahmud Gumi domin ya fadada yawon da’awarsa zuwa Jihar.
Za ku ji cewa zuwa karshen Junairu ake sa ran a kawo magungunan COVID-19. Am ce mutane su kwantar da hankalinsu a game da nagartar magungunan cutar Coronavirus.
'Yan damfara da sunan masu bincike kan kwayar cutar Korona sun bayyana a babban birnin tarayya Abuja. Hukuma na ci gaba da bincike don kame bata garin a birnin.
Wasu sarakunan gargajiya a jihar Ondo sun bayyana cewa korar Fulani a jihar Ondo ba daidai bane. Sun ce kamar kowa Fulani suna da 'yan zama a ko'ina a kasar.
Labarai
Samu kari