Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Gwamna Dikko Radda ya ƙaddamar da titin Ingawa–Dutsi–Shargalle mai tsawon 39km a Katsina domin bunƙasa kasuwanci da sauƙaƙa zirga-zirga a yankin.
Kungiyar malaman Kirista na arewa sun yi jinjina tare da yaba kokarin da Sheikh Ahmad Gumi ke yi wajen samo mafita mai dorewa kan rashin tsaro a jihar Kaduna.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya tuhumci wasu sarakunan gargajiya a jihar da yiwa gwamnatinsa zagon kasa wajen kokarin kawo karshen matsalar tsaron.
Hukumar SUBEB ta Jihar Kaduna ta sanar da sallamar wasu malaman firamare 65, kamar yadda Kamfanin dillancin labarai na NANS ya ruwaito. An ta ruwaito cewa an da
Gwamnan jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya kaiwa Buhari kan yadda yan ta'addan Boko Haram suka fara gangami a jiharsa suna cin karensu ba babbaka.
Yan bindiga, a safiyar ranar Juma'a sun yi awon gaba da Mai Unguwar garin Raddah a karamar hukumar Charanchi na Jihar Katsina, Alhaji Kabir Umar. Sun kuma raunt
Wata kotu dake zaune a Ilori, birnin jihar Kwara, ya yankewa wani direba, Adetunji Tunde, hukuncin shekaru biyu a gidan kaso kan amfani da kudin da ba nashi ba.
An nuna gidan da sabuwar mataimakiyar kasar Amurka, Kamala Harris za ta zaune tare da iyalanta na tsawon shekaru hudu a wa'addin mulkinta. Harris a ranar Laraba
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta bakin shugabanta, Gwamna Kayode Fayemi, ta gargadi Gwamna Yahaya Bello a kan ya dai wasa da rayukan al'úmman jiharsa kan korona.
A ranar Alhamis Gwamnatin Tarayya ta bada dama ‘Yan Najeriya su fito da magungunan COVID-19. An tabbatar da hakan ne bayan Majalisar NEC ta yi zama a Aso Villa.
Labarai
Samu kari