Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.

Kotun koli ta yi watsi da karar da iyalan Sani Abacha suka shigar inda suka nemi a mallaka masu kudin da ke asusun bankinsa na kasar waje saboda rashin inganci.
Alkalumman da hukumar dakile cututtuka masu yaduwa a Najeriya NCDC ta fitar ranar Juma’a sun nuna cewa an samu karin mutum 1,483 da suka kamu da annobar korona.
Tsawon shekaru 10 a jere, Alhaji Aliko Dangote na Najeriya shine mai kudin Afrika kamar yadda mujallar Forbes ta biloniyanfrika ta 2021 ta saki a ranar Juma’a.
Wasu 'yan banga da ke ikirarin kare kabilar Yarabawa sun cinna wuta a gidan Sarkin Fulanin Oyo, Alhaji Saliu Abdulkadir a daren ranar Juma'a, SaharaReporters ta
Uwargidar shugaban kungiyar mabiya akidar Shi'a a Najeriya, Zeenatu Zakzaky, ta kamu da cutar Coronavirus, an samu labari ranar Alhamis. IMN ta nemi a sake su.
Rundunar sojojin Najeriya ta Operation Save Haven sun kama wasu mutane biyu da ake zargin masu fashi da makami ne a kokarin kakkabe yan ta’addan daga Kaduna.
Yayinda wa'adin da gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya baiwa Fulani su bar dazukan jihar ke kusantowa, ya bada umurnin daukan sabbin jami'an Amotekun.
Kungiyar Manyan Ma'aikatan jami'o'i (SSANU) da na Ma'aikata Marasa Koyarwa (NASU) sun bayyana tsunduma yajin aikin sai baba ta gani daga 5 ga watan Fabarairu, C
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya, Chikwe Ihekweazu, ya bayyana cewa amfanin barin yara su koma makaranta ya rinjayi tsoron kamuwa da cutar Korona.
Labarai
Samu kari