Wani babban jami'i a rundunar sojin Iran ya tabbatar da cewa har yanzu akwai yiwuwar jamhuriyar ta Musulunci ta sake komawa fagen fama da Amurka.
Wani babban jami'i a rundunar sojin Iran ya tabbatar da cewa har yanzu akwai yiwuwar jamhuriyar ta Musulunci ta sake komawa fagen fama da Amurka.
Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
An dade ana kiraye-kirayen neman a sake fasalin mulki da tsara gudanar da gwamnatin Nigeria. Shugabanni da jagororin al'ummar yankin kudu sun kafe akan cewa hak
Hukumar Gidajen Gyara Hali ta Najeriya ta musanta labaran da ke cewa matar shugaban yan shi'a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ta kamu da korona a inda take tsare.
Sanatan mai ke wakiltan yankin Ondo ta kudu a Jihar Ondo, Nicholas Tofowomo, ya bayyanar goyon bayansa ga matakin da Gwamna Rotimi Akeredolu ya dauka na fatatta
Sarki mai sanda mai daraja ta daya a Borno, Shehun Dikwa, Mai Martaba Dakta Abba Tor Masta II, ya rasu a cewar majiyoyi daga iyalansa, The Vanguard ta ruwaito.
Kungiyar masu tada kayar bayan Boko Haram a ranar Asabar ta saki sabon bidiyo dake nuna igwa, makamai da harsasan da mambobin kungiyar suka kwace a cikin Sambis
Tsohon ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung, ya ce gwamnatin jam'iyyar APC ta gaza cika alkawarin da ta dau wa yan Najeriya na magance matsalar tsaro.
Babban faston nan na Najeriya, Paul Okikijesu na cocin Christ Apostolic Miracle Ministry ya yi gargadin cewa akwai wani makirci da ake kullawa wasu gwamnoni 5.
Magatakardan majalisar dokokin tarayyar, Ojo Amos ya bayyana cewa an dage dawowarsu zuwa ranar 9 ga watan Fabrairu saboda wani atisaya da mambobin APC za su yi.
Yan Boko Haram sun kashe sojoji tara a yayin wani aikin ceto a dajin da ke hanyar Mararaba-Udege a jihar Nasarawa a yayinda suke aikin ceto wasu da aka sace.
Labarai
Samu kari