Fitaccen malamin Kirista, Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah ya riga ya zabi shugaban Najeriya na gaba kafin zaben 2027, yana cewa ikon Allah ya fi karfin siyasa.
Fitaccen malamin Kirista, Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah ya riga ya zabi shugaban Najeriya na gaba kafin zaben 2027, yana cewa ikon Allah ya fi karfin siyasa.
El-Zakzaky da matarsa, dukkansu basu samu damar halartar shari'arsu da gwamnatin jihar Kaduna ba wanda ya jawo ci gaba da tsare Zakzaky da matarsa a gidan yari.
Fastocin yakin neman zaben Shugabancin kasa dauke da hoto da sunan gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, suna yawo a babban birnin tarayya, Abuja, The Punch ta ruw
A babban birnin tarayya Abuja, an fara ganin fastocin kamfen na shugaban kasa dauke hotunan gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike wanda ya ke dan jam'iyyar PDP.
Sarakunan Fulani sun roki a yafe masu bayan Makiyaya sun tatsi N50m daga satar mutane da saura aika-aikar Miyagun Makiyayan kamar fyade da lalata da matansu.
'Yan sandan Area E Command a Festac jihar Legas sun kama wani David Omoruyi, dan shekara 37 mazaunin No 4 Job Street Afromedia, Oto-Awori LCDA saboda laifin yi
Shararren dan wasan kwallon kafa na Najeriya Ahmad Musa, zai koma kungiyar kwallon kafa ta West Brom na gajeren lokaci. Ana shirin gwaje-gwaje don zuwansa.
'Yan bindiga sun harbi babban odita na jihar, Alhaji Abdu Aliyu bayan sun yi yunkurin sace shi a yammacin ranar Asabar amma hakan bai yi wu ba. Sun sace dansa m
SERAP ta bukaci Ministar Jin Kai da ta fito ta yi bayanin yadda za a rabawa 'yan Najeriya miliyan 24.3 N5,000 kowannensu. Sun kuma shawarci hadin kai da EFCC.
Jam'iyyar PDP ta yi kira ga Shugaban Kasar Amurka Joe Biden ya hukunta wasu ma'aikatan gwamnati da shugabannin jam'iyyar APC kan zargin aikata rashawa, keta hak
Labarai
Samu kari