Rundunar sojin Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan wani jrigin ruwan Amurka da ya yunkurin keta mashigar Hormuz bayan ta sanar da rufe shi kirif.
Rundunar sojin Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan wani jrigin ruwan Amurka da ya yunkurin keta mashigar Hormuz bayan ta sanar da rufe shi kirif.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama mai ƙarfi da iska a jihohin Arewa da Kudancin Najeriya a yau 4 ga Mayu, 2026, tare da gargaɗi kan ambaliya da haɗarin walƙiya.
Dangane da jita-jitar da ake yadawa game da takarar shugabancin kasar sa a 2023, gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa ba shi da sha'awat tsayawa ta
Wani mai yakin kwatar 'yancin Yarabawa, Sunday Adeyemo, wanda akafi sani da Sunday Igboho ya isa jihar Ogun yana cewa ya kai ziyarar don ya fatattaki makiyaya.
A kalla kungiyoyin musulmi 15 a Najeriya a ranar Litinin sun koka kan yadda ake cigaba da cin zarafin mata masu saka hijabi, inda suka ce an hana da dama cikins
A yMajalisar Tarayya ta yi magana a kan hana Makiyaya tashi daga Arewa zuwa Kudu. Ben Kalu ya bayyana matakin da ‘Yan Majalisa za su dauka game da wannan batu.
Gwamnatin Jihar Kano zata fara kwashe mabarata da masu tallace-tallace da kuma mutanen da ke yawo a tititunan jijar suna takurawa mutane ba tare da wani dalili
Jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kuma tsohon ministan sadarwa da al'adu, Prince Tony Momoh ya riga mu gidan gaskiya. Prince Momoh, kwararren dan
Shiru ake ji dangane da batun zaben sabon Sifeta janar na 'yan sanda sakamakon karewar wa'adin IGP Mohammed Adamu a ranar Litinin. Fadar shugaban kasa bata san.
Wani abin al'ajabi ya faru da wata matashiya da ta haifi tagwaye. Ta haifi tagwayen 'ya'yanta masu maban-bancin launin fata da gashi, zubin halittar yaran daban
Wasu mata sun bayyana rashin jin dadinsu da abubuwan da suka faru wajen rabon kudi N20,000 da gwamnatin Buhari tayi alakwarin rabawa mata a jihohin fadin kasar.
Labarai
Samu kari