Gwamnatin Iran ta gargadi shugaban Amurka, Donald Trump kan bayanin da ya yi na cewa zai raka jiragen ruwa su wuce ta mashigar Hormuz da Iran ta toshe.
Gwamnatin Iran ta gargadi shugaban Amurka, Donald Trump kan bayanin da ya yi na cewa zai raka jiragen ruwa su wuce ta mashigar Hormuz da Iran ta toshe.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah-wadai da kashe ministan tsaron kasar Mali, Sadio Camara, bayan harin ta’addanci da ya rutsa da shi a gidansa.
Wata majiya mai tushe,wadda ta tabbatar da hakan, ta ce Gwamnonin Arewa suna son gwamnonin Kudu su fara yaƙin neman zaɓe kafin su kuma, daga baya, su marawa taf
'Yan ta'addan Boko Haram sun kashe wani matashin soja da yayi aure a baya-bayan nan. Sojan an daura aurensa yana fagen daga, kafin a harbeshi a kokarin yaki.
Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya bayyana cewa gwamnatin Buhari bata shirya yaki da rashin tsaro ba kuma ba da gaske take ba. Gwamnan ya bayyana dalilansa.
Menene hukuncin yin Adashi a Musulunci? Wato mutane su taru suna hada kudi duk wata domin ba daya daga cikinsu har tsawon yawan su? Sannan mene ne hukuncin.
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da sabbbin jami'ai don kula da ka'idojin Korona a fadin jihar Kano.Gwamnatin ta zabi jami'ai 2,000 da ta kaddamar a jihar Kano.
Jama'a da suka halarci sallar Juma'a a ranar 29 ga watana janairun 2021 a masallacin Al Noor da ke Abuja sun sha matukar mamaki. Lamarin mai cike da ban mamaki.
Tsohon Gwamnan Zamfara, AlhajiAbdulaziz Abubakar Yari ya fito ya yi magana bayan Alkali ya bada umarni a karbe masa tulin dukiya. Yari ya ce kudinsa za su dawo.
Sabbin hafsoshin tsaron kasar nan sun kai ziyararsu ta farko jihar Borno, jihar da ta kasance filin daga da 'yan Boko Haram. Sun samu ganawa da Gwamna Zulum.
Wani magidanci a wani garin a jihar Kano ya dabawa matarsa da dan uwanta wuka a gaban kotu jim kadan bayan yanke hukuncin mutuwar aurensu. Tuni an kame shi.
Labarai
Samu kari