Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Sanata Ali Ndume, wanda ma'aikatan gidan gyaran hali na Kuje suka tafi dashi a ranar Litinin, a bisa umarnin babbar kotun tarayya dake Abuja, zai daukaka kara.
Dr. Onyema Ogbuagu ya na cikin Tawagar Likitocin pfizer dake binciken maganin COVID-19. Amurka da Gwamnati sun jinjinawa kwararren da ya shiga cikin Turawa.
Bayan makonni da kin amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa, Donald Trump ya amince a fara shirye-shiryen mika mulki ga sabon zababben shugaba Joe Biden.
A ranar Litinin ne aka fara sauraro karar a kan wasu ma'aikata guda takwas da wani ɗan kasuwa waɗanda ake zargi da satar zunzurutun kuɗaɗe Naira miliyan ₦451m d
Tsohon ministan kudi, Olu Falae, yayi korafi akan sabon harin da makiyaya su ka kai gonarsa dake Akure, babban birnin jihar Ondo, Premium times ta wallafa haka.
A tsakiyar watan Nuwamban 2020 ne ‘Yan bindiga su ka shiga gidajen ma’aikatan Nuhu Bamalli Polytechnic su ka yi ta’adi, yanzu an fito da Malamin da aka sace.
Wani bidiyo da ya karaɗe duniya ya nuna yadda mutumin yake faɗa da guza da hannuwansa don ceto ɗan kwuikwuiyonsa da guzan ya ƙwace yayi cikin ruwa da shi a Flor
A kalla masu bautar kasa 138 ne su ka kamu da cutar COVID-19. Chikwe Ihekweazu, darekta janar na NCDC ne ya sanar da hakan, a lokacin da yana sanar da jami'ai.
Bayan sun fahimci ya galabaita kuma dukan ya daina shiga jikinsa, sai sukayi sauri suka bashi abin sha mai ƙara kuzari da ƙarfi na "Rush" don ya dawo hayyacinsa
Labarai
Samu kari