Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima ya goyi bayan takarar Sanata Ahmed Aliyu Wadada a zaben gwamnan jihar Nasarawa a 2027 ya fadi haka ne a Nasarawa.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima ya goyi bayan takarar Sanata Ahmed Aliyu Wadada a zaben gwamnan jihar Nasarawa a 2027 ya fadi haka ne a Nasarawa.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya ce an masa gurguwar fassara kan kiran Muhammadu Sansu da Sarkin Kano a wurin rantsar da Murtala Garo.
Rundunar sojin kasa da na sama sun samu nasarar mamaye sansanin mayakan IS, inda suka kashe manyan kwamandojinsu sauran kuma suka ranta a na kare, AFP ta sanar.
Tolani Alli, mai hoton farfesa Yemi Osinbajo na musamman ya wallafa hotunan wata yarinya mai suna Chinaza mai cike da tarihi a ranar Asabar,6 ga watan Fabrairu.
Fadar shugaban kasa ta zargi jam'iyyar PDP da yin ayyuka masu kama da na Boko Haram. A wata takarda da hadimin Buhari na musamman akan yada labarai,Garba Shehu.
Ana cewa komai tabarbarewar tattalin arziki kasa, dole ne a samu wadanda suka samu riba a wannan lokacin. Kamar yadda Legit.ng ta tattaro, ga miloniyoyin 5.
Shugaban majalisar sarakunan jihar Zamfara kuma Sarkin Anka, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmed ya ja kunne a kan auren mace fiye da daya wanda yayi ikirarin shine.
Wata 'yar Najeriya, Zainab Usman, ta ciri tuta a Amurka yayinda aka nada ta Diraktar harkokin Afrika a Carnegie Endowment. An sanar da nadinta ne ranar Talata.
Tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sake dawowa kan kafofin sada zumunta na zamani. Dawowan nasa ya biyo bayan rufewa da aka yi a watan Janairu 2021.
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Talamiz, ya kwantar hankalin yan kudancin Najeriya mazauna jiharsa cewa shirye yake da karesu rayukansu da dukiyoyinsu.
Gwamnatin Kano ta musanta batun rushe inda Sheikh Nasir Kabara ke bayar da karatu da ke kwaryar birnin, inda ta ce gine-ginen da ta rushe suna kusa da shi ne.
Labarai
Samu kari