Shahararrun mawaki a Najeriya, Dauda Kahutu Rarara da Davido sun yi musayar yawu kan matsalar rashin tsaro. Shahararrun mawakan biyu sun zazzagi juna.
Shahararrun mawaki a Najeriya, Dauda Kahutu Rarara da Davido sun yi musayar yawu kan matsalar rashin tsaro. Shahararrun mawakan biyu sun zazzagi juna.
'Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa nan gaba kadan kudin litar man fetur za ta kasar sauka kasa a Najeriya. Sun ce lita za ta dawo kasa da N120.
Hukumar NAFDAC ta bayyana cewa, saura kiris ta kammala gwajin wasu magungunan gargajiyada take bincike akai don magance kwayar cutar Korona. An kusa nasara.
Wata gobara a sansanin sojin Najeriya dake jihar Kano ta yi kaca-kaca da ofisoshin soji 11. Hukumar kashe gobara ta shaida cewa, ta samu nasarar kashe wutar.
A jihar Zamfara, an kwana uku a jere a wani kauye 'yan bindiga na kai hari. 'An kashe mutane tare da sace kayayyakin gona da kuma kone gidaje masu yawa a yankin
Hadimin Shugaban Najeriya na tsaro, ya yi maza-maza, ya gyara zancen da ya yi, Babagana Monguno ya ce tsofaffin hafsoshin sojoji ba su sace kudin da makamai ba.
Sojojin Najeriya sun yi bajintar dakile wani hari da 'yan bindiga suka kai wa wata makarantar sakandare mai zaman kanta ta Turkiyya dake a jihar Kaduna a Najeri
Kotun daukaka kara da ke yankin Makurdi ta dakatar da jaddada yankewa Amina Zubairu, matar dagacin wani kauye hukuncin kisan da karamar kotu ta yanke mata.
Tshohon mataimakin shugaban ƙasa kuma tsohon ɗan takarar shugabancin kasar nan a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya koka kan yawaitar satar ɗalibai mata a arewa
Jim kaɗan bayan wani taro da gwamnonin PDP sukayi jiya a Abuja, gwamnonin sun yi alƙawarin bama gwamnatin tarayya haɗin kai don kawo karshen matsalar tsaro
A dazu mu ka ji jama’a sun koka da cewa man fetur ya tashi a garin Nsukka, jihar Enugu. Ana zargin sanarwar da PPPRA ta fitar ne ya jawo farashi ya birkice.
Labarai
Samu kari