Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace Hyacinth Nwiye, shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a karamar huku
Farfesa Babagana Umara Zulum, gwamnan jihar Borno, ya bada umarnin gina gidaje 500 a Nguro Soye, karamar hukumar Bama domin yan gudun hijira su samu matsuguni.
Rahoton NCDC ya nuna yadda yawan mace-mace ya yi matukar raguwa sakamakonkwayar cutar Korona a Najeriya. Akalla mako guda kenan kwaar cutar ba ta yi kisa ba.
Wani barawo ya bige da barci a cikin gidan da ya shiga yin sata, daga bisani jami'an yan sanda sun tashe shi daga barcin. Ashe gidan dan sanda ne ya shiga yin s
Kamfanin Simintin Dangote ya kaddamar da cibiyar horar da direbbi saboda yawaitar hadduran manyan motoci a kan titunan Najeriya. Tuni an horar da sama da 50.
Tsohon Shugaban kasa, Dr. Goodluck Jonathan ya bayyana abin da ke jawowa Najeriya matsala. Goodluck Jonathan ya ce alfarma ce babban abin da yake kashe kasa.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun, ta tabbatar da cewa waɗansu 'yan China guda biyu da yan bindiga suka sace a satin da ya gabata sun kuɓuta daga hannun su.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdulahi Uamr Ganduje, tare da yan kasuwar jihar Kano sun bada gudummuwar kuɗi naira 20 miliyan ga yan kasuwar da gobarar ta shafa.
Gwamnatin jihar Gombe ta raba kayayyakin tallafi ga mutanen da rikicin kwanan nan ya shafa a karamar hukumar Billiri na jihar. An bada tallafin kayan abinci.
Labarai
Samu kari