Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Anyi musayar wayu yayinda Rabiu Musa Kwankwaso ya zargi Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto da yin katsalandar a harkokin jam’iyyar PDP a jihar Kano.
Bayan zaman awanni takwas da gwamnatin tarayya ranar Juma'a, da yiwuwan kungiyar Likitoci NARD za ta janye yajin aikin a yau Asabar. An samu labarin daga ganawa
Shugabannin kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah (MACBAN) na yankin kudu maso yamma sun umurci mambobinsu suyi kaura daga jihar Ebonyi sakamakon kashe-kash
Gwamnatin tarayya ta zargi kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta NARD da wasa da rayukan al'umma a wannan halin da kasa take ciki na tsanani, Channels TV.
Abdulrahman Dambazau, tsohon shugaban sojin kasa, ya kamanta kungiyoyin IPOB da OPC da kungiyar Boko Haram.A cewarsa OPC da IPOB suna yunkurin tayar da tarzoma.
Jami'an hukumar dakile muggan kwayoyi watau NDLEA sun damke wani mutum Henry Okonkwo bayan ya yi kokarin safarar hodar Iblis daga Najeriya zuwa kasar Andalus.
Daya daga cikin dalibai kashi na biyu da yan bindiga suka saki bayan sacesu da aka a makarantar ta FCFM dake Afaka, Kaduna, AbdulGaniyu Aminu, ya ce yan bindiga
Mai Martaba Sarkin Zazzau, Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli, ya yi karin girma ga Mallam Shehu Tijjani Alu Dan Sidi daga matsayinBarden Zazzau zuwa Ciroman Zazzau.
Sakamakon ballewa daga gidan yarin garin Owerri, jihar Imo da wasi fursunoni sukayi, hukumar gidajen gyara halin Najeriya ta sake hotuna da sunayen fursunonin.
Labarai
Samu kari