Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya warware rawanin Ciroman Zazzau, Alhaji Sai’du Mai Lafiya bisa zarginsa da rashin biyayya da girmama masarautar.
Aisha, matar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana yadda take ji game da mulkin mijinta wanda take kalubalanta a wasu lokuta a cikin littafin tarihinta.
Rahotanni sun kawo cewa wani soja da ya nemi a boye sunansa ya karyata zargin cewa sojoji sun halaka mutum 70 a jihar Binuwai, ya nemi a nuna gawawwakinsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana uwargidansa, Hajiya Aisha a matsayin mace mai kirki wacce ke son ganin ta kwato yancin yara mata da marasa galihu.
An kammala shiryawa tsaf domin yin taron kungiyar gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a garin Makurdi babban jihar Benue. Mai masaukin baki, Dr S
Mazauna Mbator a Shangev-Tiev na karamar hukumar Konshisha da ke jihar Benuwe, sun yi ikirarin cewa sojoji sun kashe masu mutane akalla guda 70 a wani mamaya.
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da naɗin Mrs Asabe Vilita Bashir a matsayin sabuwar shugaban Cibiyar Cigaban Harkokin Mata na Ƙasa, NCWD. Ministan hark
Yusuf Buhari ya ce mahaifiyarsu ta sadaukar da rayuwarsu a kan ‘ya ‘yanta Adda, Halima, Zahrah, da kuma Hanan. Ya ce bai san ta yadda za su iya gode mata ba.
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta sake ba wasu sababbin Jami’o’i rajistar fara aiki a Najeriya. Imo, Nasarawa da Filato sun tsira da karin sababbin jami’o’i biyu.
Labarai
Samu kari