Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Gwamnan jihar Ribas ya gargadi 'yan siyasa da su daina yiwa talakawa alkawuran karya a yayin yakin neman zabe. Ya ce tuni talakawa sun gane kuma sun gaji da hak
Kiristocin Najeriya sun maidawa Majalisar kolin addinin Musulunci martani kan rikicin Hijabi da nadin Alkalai. CAN ta nemi gwamnatin tarayya ta wanke kanta.
Gwamnatin jihar Kwara, ta bada umarnin buɗe makarantu 10 da rikicin hijabi ya shafa a faɗin jihar a watannin baya, ta ce a buɗe su ranar Litinin 12 ga Afrilu.
Binciken wanirtatono ya bayyana adadin kudaden da gwamnatin Najeriya ke tafka asararsu a sanadin fasa bututun mai da ake yi wasu sassan kasar a duk shekara.
Wani Malami ya lakadawa Dalibinsa duka har ya shiga gargara a jihar Kwara. Za a gurfanar da wannan Malamin Islamiya da zarar ma’aikatan shari’a sun dawo aiki.
'Yan Boko Haram sun kashe mutane a ofishin Majalisar dinkin Duniya. Mayakan na Boko Haram din sun yi mummunan ta’adi ne a Damasak a karamar hukumar Mobbar.
Diyar attajirin dan kasuwarnan, Aliko Dangote, Halima Dangote, ta zamanto abar labari a kafafen sada zumuntar zamani domin ta burge jama'a kwarai wani rawanta.
Alhaji AbulAziz Yari ya yi kira ga Bello Matawalle ya guji barin jam’iyyar PDP, yace gwamnan Zamfara zai iya rasa kujerarsa idan ya sauya-sheka zuwa Jam’iyyarsu
A daya daga cikin fitarsa ta musamman a 2021, dan uwan shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma makusancinsa, Mamman Daura, ya ziyarci jihar Adamawa saboda rasuwa.
Labarai
Samu kari