Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Wasu yan bindiga da ba'asan ko su waye ba sun yi awon gaba da wani yaro ɗan shekara 13 a jihar Osun, sun nemi iyalan yaron su biya miliyan N50 kuɗin fansa.
Sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar na III, ya umarci ɗaukacin al'ummar Musulmai su nemi jinjirin watan Ramadan ranar Litinin 29 ga watan Sha'aban, 1442AH.
Shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan, ya maida raddi ga waɗanta ke iƙirarin cewa Najeriya ta kama hanyar lalacewa, Lawan ya ce b zata taɓa lalacewa ba.
Hukunar shirya jarabawar share fagen shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB), ta sanarda fara rijistar jaraɓawar ranar Asabar. Bayanin cike wa cikin sauki.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kaduna ta ceto wasu mutane 15 dda aka sace a hanyar Birnin Gwari na jihar ta Kaduna. Sun kuma kwato shanu sama da 30 a aikin cetnon.
Wani sojan Najeriya ya kubuta daga hannun 'yan bindiga bayan shafe kwanaki a hannunsu. Ya samu nasarar hallaka biyu daga cikinsu ya kuma tsere daga sansaninsu.
Rundunar yan sanda sun sami nasarar kuɓutar da mutane 11 da wasu yan bindiga suka sace a jihar, hakanan kuma jami'an sun fatattaki yan bindiga a wani ƙauye.
Sanata Ahmad Babba Kaita, mai wakiltar mazabar arewacin Katsina a majalisar dattijan ƙasar nan, ya gargaɗi mutanen kudu kan yawan kashe yan arewa a yankin su.
Wasu da ake zargin 'yan boko haram ne sun afka wuraren Molai dake Maiduguri inda suka kashe soji 3 da yammacin Asabar kamar yadda majiyoyi da dama sun tabbatar.
Labarai
Samu kari