Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Mahukunta a Majalisar Tarayya da ma'aikatan majalisar sun sassanta rashin jituwan da ke tsakaninsu a ranar Talata 13 ga watan Afrilun 2021. Ma'aitakan karkashin
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya shiga hannun hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, jaridar Premium Times ta ce.
Gwamnatin jihar Kano ta garkame bankin GT saboda kin biyan haraji ga jihar ta Kano. Jihar Kano ta bukaci wasu takardu da kuma kudin haraji da bankin ya ki biya.
Gwamna Nasiru El-Rufai na jihar Kaduna ya bukaci cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG) ta cigaba da gina rasa a dukkan fadin jihar Kaduna, Daily Trust t
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yabo ga Injiniyoyi a Najeriya bisa ba da gudunmawa mai karfi wajen yakar cutar Korona. Ya ce, Korona ta bude musu kofa
Adadin mutanen da suka suka mutu sakamakon harin da Boko Haram ta kai garin Kwapree a karamar hukumar Hong na jihar Adamawa ya kai 10. Hakan na zuwa ne yayin da
Gwamnatin jihar Bauchi, ƙarkashin jagorancin gwamna Bala Muhammad na jam'iyyar PDP, ta amince da biya ma ɗaliban jihar kuɗin jarabawar JAMB da kuma ta NECO.
Wani jami'in dan sanda ya rasa rayuwarsa yayinda yake kokarin hana garkuwa da mutane a unguwar Tungan-Maje dake karamar hukumar Gwagwalada a birnin tarayya Abuj
Gwamnatin jihar Bauchi ta ce zata gudanar da kidayar mata masu zaman kansu da suke fadin jihar don sanin asalin yawansu a jihar. Jaridar Premium Times ta sanar.
Labarai
Samu kari