Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya raba kayayyakin abinci da kudade ga iyalai da dama a garin Mafa da jihar Borno a jiya Asabar. Ya kuma ziyarci wasu ayyuka
Femi Otedola ya tuna yadda yaji dadi tare da samun farin ciki bayan ya nuna kauna ga wasu yara masu nakasa wadanda ke bukatar keken guragu su 200 kuma ya basu.
Kungiyar fafutuka ta Bring Back Our Girls ta bayyana sunayen 'yan matan Chibok da aka sace wadanda har yanzu ke hannun'yan ta'addan Boko Haram tsawon shekaru.
Wata ma'abociya amfani da kafar sada zumunta ta Twitter tayi ikirarin yadda mijin wata abokiyar aikinta ya kone mata dukkan takardun shaidar kammala karatunta.
Jihar Adamawa ta dakatar da albashin malaman makaranta sama da 2,000 da ta ke zargin na bogi ne biyo bayan wani tsarin tantance malamai da jihar ta gudanar.
Jaridar Aminiya ta ruwaito cewa an sake kai hari kan yan Arewa mazauna jihar Imo inda hallaka akalla mutum bakwai. A cewar rahoton, wannan sabon harin ya auku
Dakarun Sojojin Operation Whirl Stroke (OPWS) sun kashe wasu yan fashi da makami su biyar da suka kai hari kan wani gari a ƙaramar hukumar Makurdi, jihar Benue.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar da Harajin Cikin Gida (IGR) na jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT) na zango na hudu na shekara ta 2020.
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na zamani, Isa Pantami, ya bayyana cewa ya sauya masu tsattsauran ra'ayi sama da dubu daya tare da koyarwar addinin Islama.
Labarai
Samu kari