Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Ayyukan da gwamnatoci jihohi da tarayya ke yiwa al'umma ya kasu kashi biyu; manya da sabbin ayyuka da kuma ayyukan yau da kullum. A saukake, manyan ayyuka sune
Gwamnan jihar Oyo, Injiniya Seyi Makinde ya sauke shugaban Jami'ar Fasaha ta Ladoke Akintola, Farfesa Micheal Ologunde. Gwamnan ya sanar da hakan ne cikin wata
Za a ji PDP ta ce ya kamata Shugaba Muhammadu Buhari ya sallami Ministar tattalin arziki. Kalaman Gwamnan CBN sun jawowa Ministar kudi, Zainab Ahmed matsala.
Dirakta Janar na Ofishin manajin basussukan Najeriya DMO, Patience Oniha, ta ce basussukan da ake bin gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohin yanzu ya kai N32t
Wasu Ƴan gida ɗaya sun kashe babban yayansu a sakamakon wani rikicin da ya kaure kan rabon gadon mahaifinsu da ya rasu a wani yankin jihar Imo da ke Najeriya.
An tsinci wani sanannen fasto a yankin Nyanya-Jikwoyi da ke Abuja, Emeka Evans Unaegbu matacce a cocinsa, lamarin da ya sanya mazauna yankin cikin wani hali.
Iyayen daliban kwalejin horar da aikin noma da gandun dabbobi dake Afaka a jihar Kaduna, sun ce an bukaci su biya kudin fansar 'ya'yansu har naira miliyan 500.
Dakarun Sojojin Nigeria sun kashe babban kwamandan ISWAP, Bukar Gana Fitchmeram (aka Abu A'isha) da wasu mayakansa da suka zo ramuwar gayya a Damasak amma suka
Dr. Babangida Aliyu ya ce Gwamnonin PDP sun tsaya tsayin daka domin a hana Goodluck Jonathan tazarce saboda Jonathan ya saba alkawarin cewa zai yi wa’adi guda.
Labarai
Samu kari