Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Hukumar EFCC ta yi ram da wasu matasa masu kasuwancin Bitcoin. Ta kuma kame su da aikata munanan laifuka a yanar gizo. Ta ce zata gurfanar dasu nan gaba kadan.
Mallam Garba Shehu ya caccaki wadanda suke sukar Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Zamani, Dr Isa Pantami saboda rashin yafe masa abin da ya yi a baya, Cha
Malam Kabir Dakata, wani ‘Dan gwagwarmaya ya zama mutum na uku da yake zargin Gwamnatin Kano na nemansa. Matashin ya tado wa Gwamnan Kano batun Gandollars.
Okezie Ikpeazu, gwamnan jihar Abia ya ce wasu mutane daga kasashen waje ne ke kashe kashe a Nigeria ba makiyaya Fulani bane, The Cable ta ruwaito. Gwamnan ya yi
Limamin Cocin Light of the World International Church, Fasto Joshua Arogun, ya bayyana cewa wani tsohon gwamna daga kudu ne zai gaji Shugaba Buhari a 2023.
Yan bindigan da suka kai hari jami’ar GreenField dake hanyar Kaduna inda sukayi awon gaba da dimbin dalibai sun bindige mutum 3 cikin daliban da suka sace.
Sojoji sun kulle sansanin su dake Ƙauyen Zagzaga a jihar Neja, bayan wasu yan bindiga sun sake kai wani sabon hari ƙauyen da kuma wasu ƙauyuka dake yankin.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bada shawarar cewa a rika gina makarantu kusa da sansanin sojoji domin kare harin yan bindiga a jihar, The Cable ta ruw
Kungiyar kare hakkin yan kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo, a ranar Alhamis, 22 ga Afrilu ta yi zargin cewa Sojojin Najeriya na yiwa matasan Igbo dauki.
Labarai
Samu kari