Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Akalla yan matan gidan suna 20 yan bindiga suka sace a garin Gidan Bido, dake karamar hukumar Dandume, a jihar Katsina. A cewar Katsina Post, wannan hari ya auk
Mazaunan garin Geidam a jihar Yobe sun waye gari babu daman kira mutane da wayoyinsu sakamakon katse wayoyin kamfanonin sadarwan MTN da Airtel da yan ta'addan.
Babban malamin nan, Sheikh Ahmad Gumi, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi amfani da shawarwarinsa tare da yin afuwa ga 'yan ta'addan da za su ajiye makamansu.
Fadar shugaban kasa ta bayyana banbanci tsakanin batun Minista da Adeosun da ake kwatantawa cewa ta bar aiki saboda batun cece-kuce kan takardun bogi da ta yi.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari kauyen Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, Omuma a karamar hukumar Oru ta Gabas, sun kashe jami'an tsaro 2.
Abubakar Sadiq Yusuf Sanga, Dorathy Yohanna da Precious Nwakacha sune daliban jami'ar Greenfield da ke Kaduna uku da yan bindiga suka kashe bayan sun sace su.
Allah ya yi wa mahaifiyar Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, Hajiya Maryam Bayero rasuwa a ranar Asabar, 24 ga watan Afrilu a wani asibitin Alkahira, kasar Masar.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufai, ya bayyana cewa ya kamata gwamnati ta dunga gina makarantu kusa da sansanin sojoji don dakatar da hare-haren yan bindiga.
Shugaban kungiyar Connected Development CODE, Hamzat Lawal, ya soki yadda gwamnatin tarayya ta raba kayan tallafin annobar Korona, rahoton Legit.ng a Abuja.
Labarai
Samu kari