Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
A wani sabon hari, 'yan bindiga sun sake kai hari wani yankin jihar Kaduna, in da suka yi awon gaba da mutane da dama suka hallaka likita. Lamarin ya faru yau
'Yan kungiyar ISWAP da sojojin Najeriya na ci gaba da luguden wuta a yankin Geidam dake jihar Yobe. An ruwaito cewa, a halin yanzu sojojin da 'yan ta'addan suna
Cibiyar inganta ilimin addinin musulunci (ICICE), wacce ke kula da masallacin An-noor Abuja, tace an samu 1.3 biliyan daga wurin mutane domin gyaran masallaci.
Gwamnan jihar Zamfara ya tunzura matuka game da ayyukan 'yan bindiga a fadin jihar. Ya bayyana cewa, yanzu kam ya isa, ya basu kwanaki 4 su miki wuya nan take.
Masu safarar miyagun kwayoyi dake neman hanyar boye miyagun ayyukan su sun yanke hukuncin ci da addini ta hanyar dankara miyagun kwayoyin a gunkin Maryama.
Rundunar sojojin Nigeria ta ce dakarunta na Operation Lafiya Dole, a ranar Juma'a, ta ce dakarunta sun kashe ƴan ta'addan kungiyar Boko Haram/ISWAP a garin Geid
Bikin aure a Najeriya taro ne dake cike da farin ciki da shewa, amma a wani daurin aure, mutane sun yi mamakin yadda Ango ya tsawatawa mutumin da suka gayyata.
Jami'an hukumar 'yan sandan Najeriya da takwaroribsu na rundunar soji da farin kaya, a wani aikin hadin guiwa da suka yi a sa'o'in farko na ranar Asabar, sun.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da kisan daliban jami'ar Greenfield da aka sace kwanaki 3 da suka gabata a makarantarsu dake jihar Kaduna.
Labarai
Samu kari