Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Sanatoci a ranar Talata sun bayyana tsoron cewa da yiwuwan yan ta'addan Boko Haram su kai hari birnin tarayya Abuja, saboda hare-haren da ake kawia jihohin dake
Gwamna Babagana Zulum, takwaransa na jihar Neja, Sani Bello da Samuel Ortom na Binuwai sun yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya dauki mataki kan lamarin tsaro.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa ya yi kira ga 'yan Najeriya su hada kai domin fsukantar kalubalen da kasar ke fuskanta. Babu shugaban da zai so kasarsa ta lalace
Wata kungiya mai zaman kanta a kasar Singapore, Chandler Good Government Index, CGGI ta bayyana Najeriya a matsayin kasa maras shugabannin kwarai ta uku a fadin
MASSOB ta bayyana abin da ya sa aka ki yin waje da Dr. Isa Pantami a Gwamnati. Uchenna Madu ya ce za ayi amfani da Ministan domin ayi murdiyar zabe a 2023.
Yan ta'addan Boko Haram (ISWAP) sun fara rabawa mazauna garin Geidam a jihar Yobe kudi domin shigar da su cikin harkar ta'addancin da suke yi. HumAngle ta samu.
Babban jigon APC na kasa, Bola Tinubu, ya ce ‘yan Najeriya suna kaunar APC kuma tana da damar ci gaba da rike madafun iko a matakin tarayya har bayan 2023.
Farfesa Khalifa Dikwa ya fadi inda aka samu cikas a yaki da ‘Yan Boko Haram. Dikwa ya bayyana cewa an hana ‘Yan Sanda da Sojoji kayan yakin da su ke bukata.
Tinubu ya fadi abin da ya sa aka ga yanzu na rage zuwa wajen Shugaban kasa. Jigon APC ya ce za su cigaba da mulkin al’umma ko bayan Muhammadu Buhari ya sauka.
Labarai
Samu kari