Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Sojojin Najeriya sun dakile harin da wasu 'yan kungiyar Boko Haram a garin Rann hedkwatar garin Kala-Balge dake jihar Borno. An kashe mutun daya, byar sun jikka
Wani jirgi dauke da bututun ruwa ddaga jihar Legas zuwa Zariya dake jihar Kaduna ya yi hatsari a wani yankin babban birnin Kaduna. Babu asarar rai, amma lamarin
Kayayyakin hukumar zaɓe sun ƙone ƙurmus a wata gobara da ta tashi a ofishin INEC ɗin dake jihar Akwa Ibom. Shugaban hukumar na jihar ya tabbatar da faruwar haka
Majalisar dattijai ta nesanta kanta da lamarin zargin da akewa Isa Pantami Kan wasu kalamai da yayi a baya, tace ita aikinta kawai tayi a lokacin tantancewa.
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya baiwa matasa shawarar cewa su haɗa kansu su kori jam'iyyar APC daga kan mulki matuƙar basu gamsu da salon mulkinta ba.
Rahotanni Sun bayyana cewa wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun sake kai hari ƙauyen Ajiri Dake ƙaramar hukumar Mafa, jihar Borno da sanyin safiyar yau.
Ƙungiyar gwamnonin arewa ta bayyana matsayarta a kan zargin da ake wa Ministan sadarwa da tattalin ariziƙin zamani, Isa Pantami, bisa wasu kalamansa na baya.
Likitan da ya bayyana maboyar shugaban Al-Qa'ida ya nemi kasar Pakistan ta sake shi bayan share shekaru 10 a magarkama bisa laifin nuna shugaban kungiyar ta Al-
Wasu masu garkuwa da sutane sun hallaka wani yaro bayan karbe 'yan kudaden fansa daga hannun iyayensa. An tsinci gawar yaron a magudanar ruwa bayan faruwar haka
Labarai
Samu kari