Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Daga bisani, cece-kucen da ke tattare da fasahar 5G ta zo karshe bayan gwamnatin tarayya ta kammala shirin rungumar fasahar, jaridar Vanguard ta ruwaito hakan.
Tsohon mai neman takarar shugaban ƙasa, Adamu Garba ya ce malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya fito fili ya fayyace wa ƴan ƙasa idan yana tare da Nig
Za a ji ‘Yan Sanda sun kama wani mutumi dauke da kwakwalwar ‘Dan Adam a jaka. Rundunar ‘Yan Sandan jihar Kwara ta ce ana zargin wannan matashin matsafi ne.
Hukumar NDLEA ta kame wata tsohuwa mai shekaru 80 dake sana'ar sayar miyaagun kwayoyi tare da jikarta. An kuma kame wasu mata da su ma suke harkar miyagun kwaya
Rahotanni sun bayyana cewa, daliban kwalejin Noma da Ilimin Gandun Daji na jihar Kaduna 'yan bindiga sun sake su a yau dinnan biyo bayan wata tattaunawa da akay
Mutanen Najeriya sun tuna Marigayi Umaru ‘Yar’adua a shafukan sada zumunta. Wani ya ce an yi rashin tsohon Shugaban kasar da ya rage kudin fetur, ya gyara kasa.
Biyo bayan zanga-zangar inda Fasto Mbaka yake, Faston ya sake bayyana. Mabiyansa sun bayyana jin dadinsu yayin da suka ga malamin na addinin kirista ya fito.
Rahoto ya bayyana cewa, Felicia marubuciyar taken alkawarin kasa ta mutu a ranar Asabar da ta gabata biyo bayan gajeriyar rashin lafiya da ta dan yi fama dashi.
Wasu mazauna Enugu sun fita tituna da lungunan jihar inda suke zanga-zanga kan batan dabon da Ejike Mbaka, daraktan Adoration Ministry Enugu Nigeria (AMEN)yayi.
Labarai
Samu kari