Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Ministn ayyuka, David Umahi ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na zama da kamfanonin siminti domin duba yiwuwar rage tsadar da yake yi a Najeriya.
Kwamitin duban wata na majalisar koli ta shari'ar Musulunci a Najeriya ta sanar da cewa ganin jinjirin watan Shawwal ranar Talata, 29 ga watan Ramadana da kamar
Jalingo, babban birnin jihar Taraba, ya cika tankam a ranar Litinin sakamakon birni Hajiya AIsha Jummai Alhassan, tsohuwar ministan harkokin mata da walwalar.
Jam’iyyar PDP ta na so a sallami Rotimi Amaechi da mai dakinsa. Haka zalika PDP ta bukaci a binciki shugabar NPA, Bala Usman da kyau, a maimakon kafa kwamiti.
Bayan an kashe mutane sama da 2, 000 a cikin kwanaki 90 saboda rashin tsaro a 2021, Kungiyoyi fiye da 100 sun hurowa Muhammadu Buhari wuta ya sauka daga mulki.
'Yan kasuwa sun koka kan irin asarar da suka tafka kafin sallah biyo bayan wata mummunar gobara da ta yi kaca-kaca da dukiyoyi da yawa a wata kasuwa a Osogbo.
Jiya yaron Marigayi Jafar Adam ya haihu, ya maida sunan Mahaifisa da aka kashe ya na sallah. Angon karnin ya ce sa wa wannan jaririn sunan mahaifinsa, Jafar.
Wani fusataccen soja ya bindige wani dan kasuwa mai sayar da 'ya'yan itace, saboda ya hanashi tafiya masa da ayabarsa. An ruwaito cewa dan kasuwar ya mutu.
Kamfanin Dangote Group ya musanya samun wata alaka da Hukumar NPA. Anthony Chiejina ya nuna akwai yiwuwar su shiga kotu kan kazafin da aka yi masu kwanan nan.
Bayan wucewar wa'adin da 'yan bindiga suka bayar game sakin daliban jami'ar Greenfield, sun sake bayyana sabuwar bukatarsu ta biyan kudin fansa daga hannun iyay
Labarai
Samu kari