Sojoji sun kashe ɗan fitaccen ɗan ta'adda Ado Aliero da wasu ɓarayi 65 a wani gagarumin samame a jihar Zamfara, lamarin da ya gurgunta ƙungiyar su.
Sojoji sun kashe ɗan fitaccen ɗan ta'adda Ado Aliero da wasu ɓarayi 65 a wani gagarumin samame a jihar Zamfara, lamarin da ya gurgunta ƙungiyar su.
Saudiyya na shirin kara yawan al'umman musulmi da ke son yin aikin Umrah lokacin azumin watan Ramadan wanda ya rage saura kwanaki bayan daukar matakin kare kai.
Ministan tsaro na ƙasar nan, Bashir Magashi ya roƙi yan Najeriya musamman mabiya addinin kirista da su saka sojoji cikin addu'a a ya yin bikin ista da suke yi.
Kwamishinan Jihar Anabra da ka sace ya yin harin da aka kaima tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Charles Soludo, ya samu kuɓuta da sanyin safiyar Lahadi.
Wasu tsagerun kungiyar mayakan ta'addanci na Biafra sun hallaka Hausawa sama 12 tare barnatar da dukiyoyi masu dunbun yawa a wani yankin jihar Imo a kudanci.
Ƙungiyar lafiya ta duniya(WHO) ta gargaɗi musulmai da kiristocin duniya kan kare kansu daga kamuwa da cutar COVID19 a manyan tarukan su dake ƙaratowa nan gaba.
Gwamnatin tarayya ta bayyana sabon wa'adin da zata rufe duk layukan da ba'a haɗa da lambar katin zama ɗan ƙasa ba, ƙungiyar masu amfani da layuka basu amince ba
Jam'iyyar PDP t sanar da cewa, za ta bai wa mata a babban birnin tarayya kyautar fom din tsayawa takara a zabe mai zuwa na matakan kanana hukuomi da kansiloli.
Wasu yan kungiyar matan Ibo sun sha alwashin yin tattaki tsirara a fadin kasar ta Igbo don nuna rashin amincewa da kashe-kashen da makiyaya ke yi a yankin.
Wani masanin tsaro a kasar Sweden, Hugo Kaaman, ya ce bidiyon da Boko Haram ke ikirarin ta harbo jirgin Sojoji tsohuwar bidiyon abinda ya faru a kasar Syriya.
Labarai
Samu kari