Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Awolowo mutum ne mai kishin kasa kuma shine firemiyan farko na yankin yammacin kasar nan. An haifeshi a ranar 6 ga watan Maris 1909 kuma ya rasu a ranar 9 Mayu.
Za a ji cewa EFCC ta yi aiki a kan korafin da aka gabatar a kan Shugabannin PDP. Hukumar EFCC ta gayyaci wasu jami’ai, za ayi masu tambayoyi yau zuwa Juma'a.
Rundunar soji a jihar Borno taƙi biyan wasu jami'anta albashin su saboda tana zargin su da aikata laifin ɗaukar hutu ba tare da sun nemi izini daga hukumarsu ba
Jiya Gwamna Nasir El-Rufai ya bukaci a kama shugaban NLC, Kwamred Ayuba Wabba. Mutane sunyi wa gwamnan jihar Kaduna raddi kan wannan magana a shafin Twitter.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa, ta shirya matakai na daukar likitoci 56 aiki a fadin jihar Kano. Gwamnatin tuni ta fara tantance wadanda suka ci jarrabawa
Duk da ikirarin da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ke yi na cewa ta ci galaba a kan 'yan ta'addan Boko Haram kuma ta kwace yankin arewa maso gabas.
Femi Falana SAN ya fadi dalilan da su ka sa babu yadda Nasir El-Rufai ‘Yan kwadago. Lauya ya nemi ‘Yan Sanda su yi watsi da umarnin Gwamnatin Kaduna ta bada.
A yayin da babban zaben shekarar 2023 ke karatowa, jama'a sun wayi gari da fastoci da hoton gwamna Samuel Ortom na jihar Benue a matsayin dan takarar sanata.
Sanata Rochas Okorocha ya na ganin ta kansa bayan ya sauka daga kan kujerar mulki a Imo a 2019, ya ce Gwamnan Imo mai-ci, Hope Uzodinma ya tsane shi haka kurum.
Labarai
Samu kari