Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Bayan shekaru, shugaba Muhammadu Buhari zai zanna da yan jarida a ranar Alhamis, 10 ga Yuni, 2021 domin amsa tambayoyi kan abubuwan da suka shafi mulkinsa.
Bankuna sun fara janye wa kwastomomi N6.98 ga duk mu'amala da USSD da suka yi a wani sabon tsari da asuka fitar kwanan nan. Lamarin ya fusata 'yan Najeriya.
EFCC sun ce sun damke wani Matashi da yake hada mutane da ‘Yan damfara a garin Legas. Uba da ‘Dansa sun fada hannun EFCC bisa zargin zama ‘Yan Yahoo-Yahoo.
Sunrise Power Transmission Company of Nigeria ta kai karar Gwamnatin Tarayya. Kamfanin ya bukaci a biya shi kudi saboda saba yarjejeniyar da aka yi da shi.
Lauyoyin kasar nan za su kai karar Gwamnatin Tarayya a gaban kotu. Akwai yiwuwar Lauyoyin Najeriya su yi shari’a da Gwamnati a mako mai zuwa saboda Twitter.
Fitaccen dan wasan damben nan Floyd Mayweather ya bayyana hadadden agogon hannunsa mai darajar $18,000,000 wanda ya kai N8.9 biliyan yayin da ya halarci wani.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ya zama wajibi ga duk wata kafar watsa labari ko dandalin sada zumunta yayi rijista a Najeriya, sannan ya mallaki lasisi.
Za a ci bashi domin ayi maganin matsalar rashin tsaro. A jiya gwamnatin Najeriya ta sake yin sabon kasafin kudi, za a kashe N895b kan makamai da COVID-19.
Ministan shari’a, Abubakar Malami ya na aiki da manhajar VPN da Cryptocurrency da aka hana a Najeriya. A shekarar 2017 aka kirkiri wannan manhaja ta LATOKEN.
Labarai
Samu kari