Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ayyana ranaku 3 a matsayin lokacin hutu ga 'yan Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ayyana ranaku 3 a matsayin lokacin hutu ga 'yan Najeriya.
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Wani tsohon darakta a DSS ya bayyana cewa bincike ya nuna da yawa daga cikin 'yan bindiga tsoffin 'yan boko Haram ne. Kuma ba daya suke da 'yan Neja Delta ba.
Rahotannin da muka samu daga The Punch na cewa an sako yan matan makarantar Government Secondary School, Jangebe, da ke jihar Zamfara. A halin yanzu suna fadar
Yan bindiga sun kai hari Government Technical College, Kagara da ke karamar hukumar Rafi na jihar Niger, Daily Trust ta ruwaito. Majiyoyi sun bayyana wa Daily T
Gwamnatin Jihar Kano ta sanya ranar Lahadi, 7 ga watan Maris na 2021 a matsayin ranar da za a shirya mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da Malamai a Jihar.
Iyayen dalibai mata da aka sace a makarantar sakandare ta yan mata ta gwamnati da ke Jangebe, jihar Zamfara sun damu da halin da yaran nasu ke ciki a yanzu.
Kungiyar dattawan arewa sun shawarci iyayen yara da su hakura kada su cire yaransu a makarantu a yankin arewacin Najeriya. Gwamnoni kuwa su maganci rashintsaro.
Daliban makarantar GSC Kagara sun bayyana ririn wahala da zunzurun azaba da suka sha a hannun 'yan bindiga. Sun ce wake da duka kadai suka ci a dajin da suke.
Wasu yan bindiga sun sake kai farmaki garuruwan Yakira, Gugu da Karaku duk a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja inda suka kashe mutane uku tare da sace wasu.
Wata majiya ta bayyana cewa sakin wasu 'yan bindiga aka yi kafin su sako dalibai da malaman GSC Kagara dake jihar Neja. Gwamnati duk da haka ta karyata batun.
Labarai
Samu kari