Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Kwamitin majalisar wakilai a kan matasa ya ce babu wani shiri na haramta hidimar kasa (NYSC) a yanzu.Shugaban kwamitin, Yemi Adaramodu, ya sanar da hakan a Abu.
Ahmad Lawan, Shugaban Majalisar Dattijan Nigeria ya yi magana a kan dakatar da Twitter da gwamnatin tarayyar Nigeria ta yi yana mai cewa bangarorin biyu na buka
Jin kaɗan bayan dawowar shugaba Buhari Daga jihar Lagos, inda yakai ziyarar aiki ta kwana ɗaya, shugaban ya mince da naɗin, Balarabe Shehu-Ilelah, a hukumar NBC
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koma Abuja bayan ziyarar aikin kwana daya da ya kai cibiyar kasuwanci ta Najeriya, jihar Legas. Bashir Ahmad ya wallafa hakan.
Kungiyar Daliban Nigeria na kasa, NANS, ta yi watsi da zanga-zangar da ta shirya yi a ranar 12 ga watan Yuni 'June 12' a fadin kasar tana mai cewa wasu yan siya
A halin yanzun tsaro na nema ya gagari babban birnin tarayya Abuja, duk cewa masu kai hari ba su shiga cikin birnin ba, amma ana sace mutane a ƙauyukan Abuja.
Kwamishanan ‘yan sanda a Imo, Abutu Yaro, a ranar Laraba ya gargadi masu aikata laifuka da suka mallaki bindigogin‘ yan sanda a jihar da su yi gagawar dawo.
Malaman Katolika a karkashin kungiyoyin Bishop din Katolika na Najeriya (CBCN) sun yi kira ga Majalisar Dokoki ta kasa da ta dage kundin tsarin mulkin Najeriya.
Miyagun ‘Yan bindiga sun sace Ma’aikata da Yara, sun harbe Dalibai a Poly. Bayan an rasa rai da aka dura NUBAPOLY, ‘Yan bindiga sun hallaka mutane a daren yau.
Labarai
Samu kari