Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa, 'yan sanda sun cafke wani bata gari da ke hada wa 'yan ta'addan IPOB guraye da layu a jihar Imo. Sun kame masu kai hare-hare a jihar
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa idan ya sauka daga karagar mulki, gonarsa zai koma domin kula da shanunsa. Ban taba barin gonata ba, Buhari yace.
Fitacce kuma jarumin mataimakin kwamishinan 'yan sanda, Abba Kyari ya bayyana yadda ya samu barazana sama da 100 daga Boko Haram, 'yan bindiga, masu garkuwa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatarwa 'yan Nigeria cewa gwamnatinsa a halin yanzu tana aikin daukan sabbin jamian yan sanda 10,000 don karfafa tsaron kasa.
A baya shugaba Buhari ya baiwa jami'an tsaron kasar nan umarni su harbe duk wand suka kama dauke da bindiga AK-47, yau ma shugaban ya sake jaddada dokar a Lagos
Rahotanni daga jihar Imo sun bayyana cewa, an sace wasu fasinoji dake cikin wasu motocin bas biyu a wani yankin jihar Imo dake kudu maso gabashin Najeriya.
Bidiyon wata mata da 'ya'yanta dake rayuwa a bandaki na tsawon shekaru shida sun bayyana a kafar sada zumunta. A wani bidiyo da @afrimax_tv ta wallafa a Instag.
‘Yan Sanda sun samu bayanan sirri, sun yi ram da wadanda su ka kona ofisoshin ‘Yan Sanda. Jami’an tsaro sun kuma yi ram da wadanda su ka kona gidan gwamna.
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta yi kaura ta koma dandalin sada zumunta na Koo kwanaki kadan bayan haramta ayyukan shafin Twitter a kasar biyo bayan goge rubutun S
Labarai
Samu kari