Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Hankulan mutanen unguwar Olopa Estate da ke Ofatedo a karamar hukumar Egbedore a jihar Osun ya tashi bayan sun samu wasika daga barayi cewa su tara musu N20m su
Kungiyar manoma shinkafa sun ce a yanzu haka shinkafa ta wadata a Najeriya. Ta zama araha saboda za a iya fara kai wa kasashen waje saboda yawan ta a kasar.
A kalla mutum daya aka kashe kuma aka sace 33 bayan harin da wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka kai karamar hukumar Kachia ta jihar.
Akalla mutum daya ya rasa rayuwarsa yayinda akayi awon gaba da mutum 33 yayinda yan bindiga suka kai hari karamar hukumar Kachia dake jihar Kaduna ranar Laraba.
Shugaba Muhammadu Buhari zai sake komawa birnin Landan a kasar Birtaniya domin duba lafiyarsa gobe Juma’a, 25 ga watan Yuni, 2021 daga birnin tarayya Abuja, FCT
Tawagar yan kwallon babbar ƙungiyar Najeriya 'Super Eagles' zasu karbi sabbin gidaje masu ɗakin kwana uku daga FG biyo bayan amincewar Shugaban Ƙasa, Buhari.
An ruiwato rundunar 'yan sanda ta kame wasu jami'an sojoji da laifin kokarin kubutar da wasu masu aikata laifi da aka rufe a magarkamar 'yan sanda a jihar Osun.
Hukumar NDLEA reshen jihar Oyo, ta ce ta kama mutane 231 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi daga watan Yunin 2020 zuwa Yunin 2021, Pulse NG ta ruwaito.
Hukumar zabe mai zaman kanta na kasa, INEC, ta kaddamar ta shafin yanar gizo inda yan Nigeria za su rika yin rajistan katin zabe kyauta ta hanyar amfani da waya
Labarai
Samu kari