Jihohin Najeriya da adadin basussukan da ake binsu, musamman 10 na sama
Jihohin Najeriya 36 da birnin tarayya Abuja na cikin matsanancin basussukan gida da na waje yayinda tattalin arzikin Najeriya ke cigaba da durkushewa.
Rahoton basussuka daga ma'aikatar lissafi ta kasa watau NBS ya nuna adadin bashin da ake bin kowace jiha kawo Maris, 2021.
Takardar da Sahara Reporters ta samu ya nuna cewa jihar Legas ke kan gaba wajen basussuka, sannan Rivers da Akwa Ibom.
Jihar Jigawa ce ta karshe a jerin basussukan.
Ga jerin basussukan da jihohin suka ciyo:
1 ABIA - N70,570,905,849.97
2 ADAMAWA - N95,223,661,061.51
3 AKWA IBOM - N232,204,284,318.65
4 ANAMBRA - N59,710,637,126.27
5 BAUCHI - N100,790,289,024.13
6 BAYELSA - N142,936,287,958.14
7 BENUE - N128,252,738,662.85
8 BORNO - N91,855,414,649.11
9 CROSS-RIVER - N162,341,364,113.48
10 DELTA - N213,782,129,604.56
11 EBONYI - N43,790,839,758.40
12 EDO - N81,750,262,718.83
13 EKITI - N83,722,280,923.58
14 ENUGU - N68,855,130,073.45
15 GOMBE - N82,473,640,326.98
16 IMO - N149,888,233,113.49
17 JIGAWA - N31,572,060,237.67
18 KADUNA - N68,754,361,083.75
19 KANO - N119,427,638,899.46
20 KATSINA - N58,339,331,273.92
21 KEBBI - N55,096,954,426.87
22 KOGI - N68,860,011,515.06
23 KWARA - N63,243,935,109.34
24 LAGOS - N507,377,449,198.76
25 NASARAWA - N58,671,278,563.84
26 NIGER - N62,327,267,332.33
27 OGUN - N156,335,308,358.54
28 ONDO - N72,598,126,601.96
29 OSUN - N133,924,122,386.17
30 OYO - N91,954,231,316.98
31 PLATEAU - N134,223,134,679.17
32 RIVERS - N266,936,225,793.65
33 SOKOTO - N38,550,547,344.38
34 TARABA - N100,004,214,754.69
35 YOBE - N60,094,287,156.78
36 ZAMFARA - N96,980,834,485.22
37 FCT - N69,532,417,465.77
Jimilla - N4,122,951,837,267.7
Asali: Legit.ng