Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
'Yan Najeriya masu tarin yawa na cigaba da karanta fannin lafiya domin tseratar da rayuka da kuma zaunar da duniyar lafiya.Jama'a da yawa basu san mutum takwa.
Ɓarayin da suka kai hari makarantar Bethel Baptist jihar Kaduna, sun tuntuɓi hukumar makarantar ta wayar salula, inda duka faɗa musu adadin yaran da suka sace.
Fadar shugaban kasa ta bayyana dalilin da take dashi na kame Nnamdi Kanu da Sunday Igboho. Ta kuma jinjinawa jami'an tsaro bisa namijin aikin kame Nnamdi Kanu.
Kungiyar malamai ta kasa baki daya (NUT), reshen jihar Kaduna, ta maka Gwamna Nasir El Rufai gaban kotun masana'antu kan zarginsa da take da mata kutse sosai.
Rahotanni da ake samu sun bayyana cewa, za a kara wa Magu girma zuwa mataimakin sufeto janar na 'yan sanda a Najeriya, lamarin ya jawo cece-kuce a Najeriya.
A kalla mutane 19 ne suka rasu sannan wasu dama an neme su an rasa bayan yan bindiga kan babura sun kai hari kauyen Tsauwa a karo na biyu a karamar hukumar Bats
Ministan Labarai da al'adu yace Gwamnatin Tarayya tana kashe kudi har N60b a kowace shekara domin gyara da kuma kula da bututun mai da aka lalata a fadin kasar.
Babban kotun jihar Kano, a ranar Talata ta ci gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje tarar N800,000 bayan ya janye karar bata suna da ya shigar kan mawallafin
Jihar Rivers tana daga cikin jihohin da 'yan ta'adda suke kaiwa jami'an tsaro hari har su kashe su, saboda haka ne gwamnatin jihar ta saka dokar hana fita.
Labarai
Samu kari