Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Gwamnatin jihar Kano, ta amince da a yi mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da malaman Kano. An kuma amince da bukatarsa ta duba dakatar da makarantar sa.
Tsohon shugaban kasa, Jacob Zuma na kasar Afirka ta Kudu ya mika kansa ga ‘yan sanda don fara yanke hukuncin daurin watanni 15 a kurkuku saboda raina kotu.
Har yanzun akwai sauran rikici tsakanin Gwamnan Kwara da ministan yaɗa labarai da al'adu, amma a halin yanzun, uwar jam'iyyar APC ta ƙasa ta shiga lamarin.
Tabbass Hausawa sun yi gaskiya da suka ce matar mutum kabarinsa, hakan ce ta kasance ga wani matashi dan jihar Bauchi da ya auri wata budurwa duk da nakasarta.
Biyyaya ga umurnin kotu, tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu, Jacob Zuma, ya mika kansa ga hukumar yan sanda domin jefashi cikin kurkuku na tsawon watanni 15.
Bankin habaka Afrika (AfDB) ya nada Lamin Barrow dan asalin kasar Gambia a matsayin darakta janar na ofishinsu na Najeriya, nadin ya fara aiki daga 1 ga Yuli.
Ƴan sanda a jihar Niger sun yi holen wasu mutane uku da ake zargi da mallakar kudaden bogi ƴan dubu-dubu da adadinsu ya kai Naira miliyan 15.8, Guardian NG ta r
Maimakon shekara daya da ake yi na zaman NYSC, gwamnan jihar Taraba ya bayyana bukatar a mayar da shirin NYSC shekaru biyu domin horar da mambobi kare kansu.
Ministan shari'a Abubakar Malami ya yi martani cikin kakkausan harshe kan wani lauyan turai da ya yi martani game da kame Nnamdi Kanu sugaban kungiyar IPOB.
Labarai
Samu kari