Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Allah ya yi wa Sarkin Lafiagi, Alhaji Sa'adu Kawu rasuwa Daily Trust ta ruwaito. Rahotanni sun ce basaraken ya rasu ne a wani asibiti a Abuja misalin ƙarfe 6 na
Wani bincike da aka gabatar daga majalisar ba da shawara kan harkokin muhallin kasuwanci ya nuna jihohin Gombe, Sokoto da Jigawa sun fi koina saukin kasuwanci.
Wasu fusatattun matasa a jihar Sakkwato sun gudanar da zanga-zanga a fadar sarkin Musulmi inda suka nemi a hukunta wani mutum da yayi kalaman batanci ga Annabi.
Wani bidiyo ya fito a yanar gizo wanda a ciki za a ga Shehu Shagari yana kunna sigari lokacin da Firayim Minista Tafawa Balewa yake jawabi ga masu sauraro.
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Juma’a, 9 ga watan Yuli, ya amince da nadin Adamu Mohammed Abdulhamid a matsayin jakadan Najeriya a Kungiyar Kasuwanci ta WTO.
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kaduna, Umar Muri, a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, ya ce yan fashi sun sace dalibai 204 daga watan Janairun 2021 zuwa yanzu.
Za'a fita neman jinjirin watan Zhul-Hijja a kasar Saudiyya ranar Juma'a, 29 ga Dhul Qa'adah 1442 bisa kalandan Ummul Qura, wanda yayi daidai da ranar 9 ga Yuli.
'Yan bangar siyasa a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, sun kashe wani dan siyasar Najeriya da aka fi sani da Ekpo yayin taron jam'iyyar All Progressives Congress.
An sako dalibai shida da malamai biyu da yan bindiga suka sace a kwalejin fasahar Nuhu Bamalli dake Zariya jihar Kaduna kwanakin baya. ChannelsTV ta rahoto cewa
Labarai
Samu kari