Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Haramain Sharifain da Haramain Live sun ruwaito cewa kasar Saudiyya ta sanar da cewa ba'a samu ganin jinjirin watan Zhul-Hijjah ba. Wannan ya biyo bayan fita ne
Oba Abdulrasheed Akanbi, Oluwa na Iwo, ya bukaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi wa mai rajin kare hakkin Yarbawa, Sunday Igboho afuwa, Daily Trust ta ruwa
Hukumar gidajen gyara hali watau NCoS a ranar Juma'a, 9 ga Yuli, ta saki hotunan fursunonin da suka gudu daga Kurkukun da ke Jos, birnin jihar Plateau ranar.
'Yan fashin daji sun kashe jami'an yan sanda biyu da wasu mutanen biyu a Kamponi Bobi, karamar hukumar Mariga da ke jihar Niger, Daily Trust ta ruwaito. Hare-ha
Limamin majami’ar Nnewi Anglican Communion, Rabaran Ndubisi Obi, ya koka kan halin kuncin da 'yan Najeriya ke ciki, yana mai jaddada cewa mutanen yankin Kudu.
Kungiyar matasan Tibi, TYC, ta marawa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari baya game da matakan da ya dauka kan shugaban IPOB, Nnamdi Kanu da Sunday Igboho mai rajin
Tsohon Shugaban Kasa na mulkin soja, Janal Abdulsalami Abubakar (mai ritaya), a jiya Alhamis ya yi gargadi game da yawaitar sauya sheka da ‘yan siyasa ke yi.
Kungiyar Gwamnoni na kasa sun koka game da matsalar tsaro a Najeriya. Shugaban NGF, Kayode Fayemi ya ce mutane 76, 000 aka kashe daga 2011 zuwa shekarar nan.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janal Lucky Irabor, ya ce tsofaffin kayan aiki da karfin soja kadai ba za su iya kawar da matsalolin tsaro kamar fashi.
Labarai
Samu kari