Jerin sunayen Sarakuna da jami'o'in da shugaba Buhari ya nadasu jagoranci
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada sarakunan gargaiya 42 a matsayin shugabannin jami'o'i 42 a fadin Najeriya.
Wannan na kunshe cikin jawabin da Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ya saki ranar Alhamis, inda ya bayyana cewa an yi haka ne domin maye gurbin wadanda suka mutu.
Ga jerin sabbin Cansalolin da jami'o'in da aka nada su kamar yadda Punch ta samo:
1. Jami'ar bubakar Tafawa Balewa, Bauchi
Oba Rufus Adeyemo Adejugbe Aladesanmi III. CON, JP. Ewi of Ado-Ekiti
2. Jami'ar Ahmadu Bello, Zaria
HM Obi Ofala Nnaemeka Alfred Achebe. Obi of Onitsha
3. Jami'ar Alex Ekwueme, Ndufu-Alike, Ebonyi State
HRM Oba Aremu Gbadebo. Alake of Egbaland
4. Jami'ar Bayero, Kano
HM, Oba Ewuare 11, Oba of Benin
5. Jami'ar Tarayya, Dutse, Jigawa
HRM King W.S. Joshua Igburugburu X, CON, Ibenanawei of Bomo Kingdom
6. Jami'ar Tarayya Gashua, Yobe
HRM Professor Joseph Chike Edozien. CFR, Asagba of Asaba
7. Jami'ar Tarayya, Gusau Zamfara
HRH Engr. Arc. Ezeogo Ewa Elechi. Isu-Oha I of Ohaisu Kingdom
8. Jami'ar Tarayya, Lafia, Nasarawa
HM, Shekarau Angyu, Masa Ibi Kuyon 11, The Uka of Wukari
9. Jami'ar Tarayya, Lokoja, Kogi
HRH Alhaji (Dr.) Mohammadu Abali Ibn Mohammed Idris, CON. Sarkin Fika
10. Jami'ar Tarayya, Oye-Ekiti, Ekiti
Attah of Igala
11. Jami'ar noma ta Tarayya,, Abeokuta
HRE Ebidem Ekpo Okon Abasi OTU V. Obong of Calabar
12. Jami'ar ilmin man fetur ta Tarayya, Effurun
HRH, Oba Babatunde Adewale Ajayi, Torungbuwa 11, Akarigho of Remoland
13. Jami'ar Fasaha ta Tarayya,, Akure
HRH, Alhaji Umar Kabir Umah 11, Sarkin Katagum
14. Jami'ar Fasaha ta Tarayya,, Minna
HRM, Aladetoyinbo Ogunlade Aladelusi, Deji of Akure
15. Jami'ar Tarayya, Dutsin-Ma, Katsina
King Dandeson Douglas Jaja jeki. Amanyanabo of Opobo Kingdom
16. Jami'ar Tarayya, Wukari, Taraba
Sir, Alh. (Dr.) Adamu Baba Yunusa. Ona of Abaji
17. Jami'ar Tarayya, Birnin Kebbi
HRM Eze Cletus Ilomuanya. Obi of Obinugwu
18. Jami'ar Tarayya, Kashere, Gombe
HRM, Igwe Ambassador Lawrence Agubuzu, Ogbunechendo, Ezema Olo Kingdom
19. Jami'ar Tarayya, Otuoke, Bayelsa
HRH, Justice Sidi Bage Muhammad 1, Sarkin Lafia
DUBA NAN: Gwamnatin tarayya ta saki hotunan Fursunonin da suka gudu a Jos
KU DUBA: A tarihin Najeriya, babu gwamnatin ta taba jin kan talakawa irin ta Buhari, Gwamna Masari
20. Jami'ar Michael Okpara ta noma Umudike
HRH Alhaji Abubakar Shehu Abubakar III. Sarkin Gombe
21. Jami'ar Fasahar ,Modibbo Adama, Yola
HRM Okuku (Dr.) Uwa Umoh Adiaka III, JP. Obot
22. National Open University of Nigeria
HRH Agbaidu Elias Ikoyi Obekpa CON, FCTI, OCH’IDOMA IV.
23. Jami'ar Nnamdi Azikiwe, Awka
HRM (Dr.) Da Jacob Gyang Buba. Gbong Gwon Jos
24. Jami'ar Obafemi Awolowo, Ile-Ife
HRH, Alhaji (Dr.) Yahaya Abubakar, CFR. Etsu Nupe
25. Jami'ar Abuja, Gwagwalad
HRH, Dr. Rilwan Suleiman Adamu CFR, FNIOB, Sarkin BAUCHI
26. Jami'ar Noma,, Makurdi
Alhaji Ibrahim Sulu Gambari, CFR. Sarkin Ilori
27. Jami'ar Benin, Edo
HRM Prof. James Ortese Iorzua Ayatse, Tor Tiv
28. Jami'ar Calabar, Jihar Cross River
HRH, Alhaji Aminu Ado Bayero, Emir of Kano
29. Jami'ar Ibadan, Oyo
HE Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, CFR, mni. Sarkin Musulmi
30. Jami'ar Ilori, Kwara
HRH, Alhaji (Dr.) AbdulMumini Kabir Usman, CFR. Sarkin Katsina
31. Jami'ar Jos, jihar Pleteau
HRH, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, Sarkin Zazzau
32. Jami'ar Tarayya Lagos
Alhaji (Dr.) Abubakar Ibn Umar Garbai El-Kanemi. Shehun Borno
33. Jami'ar Maiduguri
HRM, Oba (Dr.)Lamidi Olayiwola Adeyemi III, JP, CFR, LLD. Alafin of Oyo
34. Jami'ar Nigeria, Nsukka
HRM, Oba Adeyeye Enitan Babatunde Ogunwusi, Ojaja II. Ooni of Ife
35. Jami'ar Port-Harcourt, Rivers
HRH, Muhammadu Ilyasu Bashar. Sarkin Gwandu
36. Jami'ar Uyo, Akwa Ibom
HRH Alhaji (Dr.) Adamu Abubakar Maje, CON. Sarkin Hadejia
37. Jami'ar Tarayya Usamanu Danfodiyo
Alayeluwa Oba (Dr.) Rilwanu Babatunde Osuolale Aremu Akiolu I, CFR,mni. Oba of Lagos
38. Jami'ar ilmin kiwon lafiya
HRH. Alhaji Attahiru Mohammed Ahmed (CON), Sarkin Zamfara
39. Jami'ar Sojin kasan Najeriya, Biu
HRM, Maj-Gen Felix Mujakpe (retd.), CFR, mni, Orodje of Okpe Kingdom
40. Jami'ar Ilmin Ruwa Okerenkoko, Delta
25. Jami'ar Abuja, Gwagwalada Diete – Spiff, OFR, Amanyanabo of Twon Brass
41. Jami'ar Ilmin Noma, Zuru, Kebbi
Eze Dr. Eberechi N JP, Eze Udo 1 of Mgboko Ngwa, Amaize
Asali: Legit.ng